@ahmadeditor10: 🤴🏻Muleifa Part -02 Na ce ta bar shi kawai, na fi son rayuwata! 🛑 (Part 2) A wannan karon, Gimbiya Mulaifa ta nuna min soyayya tare da cewa in zaɓi abin da nake so na more duniya. Maimakon in yarda, sai na gaya mata ta bar shi kawai na ci gaba da rayuwata kamar na lashe ne kawaiabi! Shin na yi sanyi ko kuma na yi gaskiya da na ki amincewa da ita? Ku kalli bidiyon nan har ƙarshe domin jin yadda taƙaddamar ta ƙare! 👇✨ Kar ku manta ku yi saving na post din, ku danna like, sannan ku biyo mu domin ganin cigaban labarin a Part 3! 📲 #Mulaifa #GimbiyaMulaifa #fypシ゚viral @nanahcrush 🦋🫂♥️ #ArewaComedians

Ahmad Umar Zaria
Ahmad Umar Zaria
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 08:30:48 GMT
362148
53318
1359
938

Music

Download

Comments

princemujaheed
PRINCE MUJAHEED 💪 :
Tab Allah ka hadani da Aljana mace Ameen
2026-09-08 13:17:00
10
king.arhmerd
KING ARHMERD 👑💓 :
WLH OPPORTUNITY COME AT ONCE ZANCE MATA SO NAKE N ZAMA BILLIONAIRE 😁KUDI
2026-09-08 04:31:50
6
youyoumalam
youseep youyou :
quadrillion 1000 zance ta bani kuma tayi duk yadda take so dani idan ma ciki zatamin ba matsala accepted wlh
2026-09-07 15:01:42
28
maihalamd
Ard guler Mr MD young boy :
Allah yasa annabi ya cecemu
2026-09-08 13:54:28
39
alahsawa
alahsawa :
kudi
2026-11-09 18:41:20
2
abdulsoulmate02
abdulsoulmate02 :
Kaimin kwatancen masarautar Su 😁😂
2026-09-07 10:14:18
7
officialdanandy
Ahmad salisu :
nima zansamu ajana
2026-09-09 22:54:58
1
el_ardosclothing
EL-ARDOS CLOTHING🇳🇬 :
mafarkina tun ina yaro 😂 nakosa nayi beb aljana 😂
2026-09-09 20:03:39
5
idijesse175
1MANSOJA IDRIS SF🪖🪖🎖️ :
10099999999999999990990000
2026-09-08 03:45:18
6
user8598230921597
user8598230921597 :
tiriliyane na kudi damoto ƙuda dari
2026-09-07 09:55:55
6
ummimula
ummi mula :
yadda kayi shine daidai
2026-09-07 19:56:37
9
mm.yusuf80
masoyin Annabi S a w :
👍👍👍madina
2026-09-07 11:42:18
6
phele9909
PHELE :
cewa zanyi ki bani kudi wadda bashi da iya sannan ki rabu dani har abada
2026-09-07 15:24:06
7
therealfalgorandajine
Abdullahi Muhammad :
shikkenan kawaii aikin gama ya gama hhhu
2026-09-07 18:58:56
6
as.ikara
Biig Ahmerd :
3k
2026-09-09 14:16:59
1
user07011553769
na Malama diggie :
Allah
2026-09-07 15:06:22
2
harunanasiru752
Haruna Nasir 0000000 :
Next
2026-09-07 10:49:19
3
fatima.bello001
Fatima Bello001🥰😍🥰 :
2026-09-07 16:38:08
3
aisha.dahiru442
Aisha Dahiru :
nest
2026-10-01 08:56:52
1
awwal.sani74
Abdoussalam :
yakai gara wlh
2026-09-10 10:39:05
1
user3476710255626
user3476710255626 :
100000000000000000000000000000000000000000000😎
2026-09-12 14:39:27
4
yayaali591
gafaru :
nice one
2026-09-08 03:18:32
2
marcee9605
Marcee💫 :
ina kuka amma sai da nayi dariya😂
2026-10-03 15:24:53
1
user1707144024115
ابراهيم حسن :
🥰🥰🥰
2026-09-08 20:02:33
1
To see more videos from user @ahmadeditor10, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About