@yaya_muhammad: Rahotanni sun ce Allah ya yiwa jarumar shirin Labarina, Zainab Diamond, wadda aka fi sani da Maman Bintalo ta rasuwa. An ruwaito cewa jarumar ta rasu bayan Sallar Asubahin yau litinin, bayan fama da doguwar jinya. Wani abokinta, Real Buroshi Mawaka Sokoto, shi ne ya sanar da rasuwar cikin alhini, inda ya bayyana marigayiyar a matsayin abokiyarsa. #hausa #kannywood #labarina #arewapeople
Yaya_Muhammad
Region: NG
Monday 07 September 2026 09:16:44 GMT
Music
Download
Comments
Nanerh🦋 :
Allahu Akbar
Allah yajiƙanta yemata rahama 🤲🏻 Allah yayimata rahama halinta nagari ya bita
2026-09-07 11:48:57
0
sadiy baby :
Allah ya jikanta yayi mata rahama
2026-09-07 12:05:55
0
Sarah 🥰🥰 :
Allah yayi mata rahma
2026-09-07 11:29:11
0
Umaima magaji :
Allah yajikanta
2026-09-07 12:12:51
0
Oum teemah5147 :
Allah ya gafarta mata
2026-09-08 09:17:04
0
maman usman :
allah gafartamata allah sa aljannace makomarta 😭😭😭😭😭😭
2026-09-07 11:24:28
0
Saudat Umar :
Allah yayi mata Rahma yasa Aljannace makomar ta yasa bakin wahalar ki kenan
2026-09-07 10:56:24
0
Lawnumate :
Allahumma gfirlaha warhamha
2026-09-07 17:35:39
0
✨ FATIMA ✨ :
Allahu Akbar
Allah yajiƙanta yemata rahama 🤲🏻
2026-09-07 09:28:50
0
Zeinab_issa👌 :
Allah yayimata rahama halinta nagari ya bita
2026-09-07 09:37:48
0
Hairiya borno :
Allah ya mata rahama
2026-09-07 11:00:42
0
sahourawi :
😭😭😭
2026-09-07 21:51:54
0
Aminatu Ibrahim :
allah yajikanta
2026-09-07 14:50:50
0
zailaunrmt :
🤲🤲🤲
2026-09-07 21:48:46
0
Ibrahim AlhajiKamfani :
😭😭😭😭😭😭
2026-09-07 21:43:37
0
Boss Lady❤️👍🔥 :
🙏🙏🙏
2026-09-08 02:21:44
0
To see more videos from user @yaya_muhammad, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.