@halimtusadiya0:

mrs general
mrs general
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 09:18:21 GMT
92746
9996
318
345

Music

Download

Comments

princebangis3
B-love💖 :
sorry life, wlh ranar sunana, Haka wayanda suka zo sunana suke ban lbr, wai sai kuka suke suna tafiya suna wuce gawawwakin mutane😭
2026-09-08 10:29:46
13
user542695824366
user542695824366 :
a a ba 2001 bane 2008 ne akayi wanna wakar
2026-09-07 18:46:25
23
arhambaby11
maeryaerm🥰 :
haka ranar aka haifeni agudun hijira aka rasa abin rufeni Kai Allah y isa😭🙏
2026-09-08 07:28:14
7
call_me_haulat2
anty Cutie🍀🍁 :
Allah sarki rayuwa Allah ubangiji karka maimaitamana wanan rana wlh bazantaba manta wanan ranaba
2026-09-07 20:28:01
13
abdullahiali7153
Mai Atamfa :
insha Allah sai munrama wannan abun da iKon Allah
2026-09-07 18:52:50
7
ahmadadammuhammad1
AA Muhammad :
Wayasan masallacin nan
2026-09-07 18:24:24
10
abuanwar744
abuanwar744 :
pls ataimakamin da full din wakar Nan
2026-09-07 21:00:09
2
galadima463
Haks🚀 :
Very good, keep sharing your story my Plateau Muslims.
2026-09-09 18:37:30
3
leema061
leemah 🧸🤍 :
Tabbbb lokacin ma bamuzo duniyar ba 🥺
2026-09-08 20:02:48
0
shamcakenevents
ShamCake N Events 🎂🎈 :
Hmmm, Allah karya Kara maimaita mana makamanchin wannan abun😢😭
2026-09-07 18:37:38
10
nancyfashioning
nancy :
my birthday mu muka replacing shahidai
2026-09-08 22:22:10
0
oumaalima
Nafeesat Abdullahi :
Alkah yasaka mana kawai
2026-09-09 16:35:28
1
0008_lsyakuahmed_dizguy
Isyaku Ahmed :
Allah Sarki Rayuwa rosha
2026-09-09 15:39:32
1
adamuhusseini271
adamuhusseini271 :
😭😭😭Sorry life
2026-09-09 14:28:19
1
aishamuhammed917
mom affan collection :
hmmmm jos fa munga tashin hankali😭😭😭😭😭
2026-09-10 21:18:45
1
bozaboireal
Mubarak Musa :
2008 ne
2026-09-09 06:38:37
1
mizanishaq
mizanishaq :
baahukun taso Amma Allah zaihukun tamana su inshaallah Allah ya kara mana zaman lafiya Alfarmar annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 😭😭🤲
2026-09-07 18:46:41
6
usmaniusman536
Usman I Usman bawan Allah :
Allah sarki lokaci muma dakyar mukasha wlh😭😭😭 sojoji can sunbiyo muka gudu sunkama one amma Allah yajikanshi sunkasheshi wlh I never 4get
2026-09-08 00:10:00
5
leemarhtou2202
Leemarh :
Allah sarki mukam lbr ake bamu koh qanshin duniya bamuji ba lokacin
2026-09-08 07:54:25
1
user8ministar
ministar jos :
sorry life harnatuna angw tudun wada
2026-09-08 09:42:59
3
mammalymamman
Muhammad :
ranar juma'a akayi first crisis a Jos sorry life but har yanzu banyi Aureba
2026-09-08 20:09:58
3
sayyadahanan6
Sayyada Hanan :
Lokacin da rafin anguwan rogo yagudu dani dakyar aka cironi Ashe ina da sauran rayuwa😭😭😭
2026-09-09 10:26:00
2
seejay.jos1
Seejay.Jos :
unforgettable Day of my life
2026-09-07 22:42:35
4
slimboi1213
Slimboi D real :
mai gida 2008 ne kuma 27 September ne kuma ran friday ne, Ya Allah ka bamu xaman lfy a garin jos da duniya baki daya🙏🙏🙏
2026-09-08 22:36:32
1
ministerkarkarna
Ministerkarkarna :
2008/2009 ne
2026-09-08 20:26:47
2
To see more videos from user @halimtusadiya0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About