Na shiga Ngx ta bamboo naga ba ga wurin filling information su nuna mi buy
2026-09-08 09:59:46
2
@queeszara117 :
alhamdulillah jiya nasauke yau har sunmin approval nasamu cscs and chn number 🥰
2026-09-07 10:24:53
22
@IJabir :
link ɗin please
2026-09-07 21:42:43
1
Razafam fairly used mart🛏️🛋️ :
Ni kadai ce ban gane ba?
2026-09-08 04:35:54
5
AZEEZ ⭐️💥💯✅️ :
kayi mana video yadda akeyi muyi
2026-09-07 10:25:00
13
Abu_Ahmad :
We're ready in shaa Allah
2026-09-07 17:33:28
1
Almustapha Ibrahim abdulhamid :
duk wanda ya dauki kudin buqatarsa na yau da kullum yasaka saboda yaji anacewa zaayi listing na hannun jarin dangote wllh sai yafi flour dakuwa
stucks market fa ba one time kawai ake samun kudiba long time investment ne 🙄 na gaji da typing but banda kudin aro ko kudin Ajiya kuma kuyi avoiding Fomo wato fear of missing out
kuma Akwai possibility in zaa iya taken profit a kanku zaku iya zama exit liquidity
invest wisely and then invest what you can afford to lose
2026-09-07 23:19:29
6
Daiyabu Ghali Ahmed :
nazo yin KYC yaki resolving, the first step bvn
2026-09-08 05:52:27
1
zulkiflu dauda Muhammad :
harnayi following dinka
2026-09-07 21:57:49
1
colabo :
pls do a video how to get the brokers pls
2026-09-07 10:56:23
2
hanangallery33🔷SNG🔷 :
wannan shine bamboo din?
2026-09-07 23:52:23
2
Suraj Textiles :
Idan kuma kana da CAC Dinka fah??
2026-09-07 22:47:18
1
misbah_el_ :
kai video 📹
2026-09-07 13:32:35
1
Omar Issoufou Moumouni :
Ma sha Allah to mu yan Niger ya za'ayi mu rabauta da wannan tsarin?
2026-09-08 09:42:55
0
Alhaxai :
Nifah har yanxu ban fahimta bah wlh
2026-09-07 23:13:14
1
sanado :
wannan bayanin naka Dan uwa bazamu Gane b baka rubutawa
kayi hkr pls kati mana video step by step pls
2026-09-07 20:20:45
5
Oga_♡♡_AMV_♧ :
dan allah kamana video yan da ake budewa
2026-09-08 07:55:57
1
Aliyu Haidar :
AfWa
2026-09-07 23:09:45
1
ABDUL :
we really appreciate sir 😊
2026-09-07 11:07:26
1
MAI AKARAM :
munshirya
2026-09-07 10:23:30
2
a :
dan Allah ai mana bayani ta yanda zamuyi amfani da bamboo
2026-09-07 10:52:35
2
Mustapha M Said :
to taya mutum zai gane masu license din?
2026-09-07 22:27:06
1
jadderh :
Zaka iya sa Ko Nawa ne??
2026-09-07 22:06:51
1
To see more videos from user @this_is_khalinex, please go to the Tikwm
homepage.