@agg_multimedia_services: Daga zuwa barka an sace mata jinjiri

AGG Multimedia Services
AGG Multimedia Services
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 11:50:21 GMT
92257
6203
605
1090

Music

Download

Comments

abdullahi.jawa
Abdullahi Jawa :
ameen ya rabbi
2026-09-07 21:00:11
0
fatimasdiray
Fatima’s diary 🌺 :
Innalillahi
2026-09-07 19:57:27
0
ummuashrafwjalilah38
Nazlah :
Allah ya bayyana makishi Allah kuma ya tona mata asiri
2026-09-07 13:36:08
148
oumabdullah03
Oum Yaseer❤️✨ :
Allah yatona asirinta yahana zuciyarta sukuni har abada har saita maido yaron Nan cikin aminci😭😭😭ya salam hasbunallah
2026-09-07 14:18:46
112
marhabacollection4421
MARHABA COLLECTION :
gskia wannan da hadin bakin na gida wlh
2026-09-07 14:01:00
69
hanayistores_
hanayi online shop :
mu hausawa da yarda
2026-09-07 12:53:01
71
finat1234
nafisat abdullahi :
narasa me zan ce ni nafisa
2026-09-07 14:13:20
20
waxeereeya002
Hafsah waxiri🤩🤍 :
Amin 🥹😭😭😭
2026-09-07 19:46:35
0
preety6438
💞Kannuri💞💞 :
Gaskiya Laifinki ne wlh
2026-09-07 14:14:17
10
beeluxefabrics3
BEE LUXE FABRICS🛍️🛍️ :
Haka Akaso aman a lagos 😳 Allah yakiyayeni shekara 9 ban haihuba😳 Allah yabani akaso a sacemanshi a hospital 😳
2026-09-07 14:15:08
20
zaab53
zaab53 :
hala a Kano ne
2026-09-07 13:57:53
6
rasheedat555
Rasheedah 555 :
tsautsayi baya wuce ranarsa, Amma bai kamata a fita da jariri a waje da magariba ba, Allah ubangiji ya tona asirinta
2026-09-07 17:41:28
9
maavcollections
Amina Sani363 :
uhmmm Nifa shiyasa ban bari na a daukan min jariri gwara ayita mgn wlh Allah ya bayyana shi cikin amminci
2026-09-07 13:51:49
26
mrs_dikko01
Everything By Massy :
I'm speechless wlh😭😭
2026-09-07 17:03:46
2
likitanmatayarzamfara
Likitan mata Yar zamfara :
hummmmmmm
2026-09-07 16:00:56
1
pharreehh6
pharreehh💞 :
Allah ya bayyana miki shi🙏🏻su kuma Allah ya tona musu asiri Wannan rayuwa kome xasuyi da jariri🥹😩
2026-09-07 14:02:49
7
habibaharunahabiba77gma5
habiba makarfi :
ya hayyu yaqayyumu Allah ya baiyana miki shi alfarman manzon Allah S A W 😭😭😭 Allah ya tona asirinta
2026-09-07 13:10:40
11
hassannadanalakonkd
Horon alako 2 jikan alako 1 kd :
kai duniya wnn rashin imani har ina mata ta aihu ko jinya bata gamaba asace dan wnn wane irin rashin imani ne Allah tona mata asiri 😭😭😭
2026-09-07 12:22:50
16
ummee251
نانا عائشة💝😍🥰 :
wlh shi yasa wasu yaren basu Bada jariri a dauka Allah ya bayyana miki shi innalillahi wa inna illaihi Rajuun 😭
2026-09-07 14:21:46
14
matardanaljanna33
matardanaljanna33 :
An sace jinjiri 😳😳😳
2026-09-07 15:09:41
8
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-07 14:08:39
10
the_lace_emporium
THE LACE EMPORIUM :
Shiyasa nadena barka nadena suna😳
2026-09-07 13:06:02
16
aakwanomultipurpose
A A KWANO MULTIPURPOSE 🧕 :
Allah ubangiji yatonamata asiri dan sirrin dake cikin Fatiha 😭😭👏👏 ya ubangiji yadda tasaka uwar yaronnan kuka ubangiji kasakata kuka har karshen rayuwarta ubangiji kahanata farinciki 😭😭 ka kaskanta rayuwarta ubangiji kahanata Jin dadi duniya da lahira 😭😭😭👏👏👏
2026-09-07 19:27:52
5
umarcitizen5
umarcitizen5 :
Allah ya bayyana mana shi cikin aminci
2026-09-07 12:06:34
12
boddocollection01
BODDO_SKINCARE_HAIRGROWTH :
Gaskiya wannan matan tasanta Allah ya bayya shi Allah ya tauna mata asiri 😭💔
2026-09-07 14:39:52
5
To see more videos from user @agg_multimedia_services, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About