@a.mquotes1: AURAN SOYAYYA Samuwar ki a cikin rayuwata ya samar da gagarumin canji ga ‘karuwar farin ciki na, ta hanyar sauraren muryarki da kuma kasantuwata a tare da ke cikin rayuwarki mai tsari. Duk wani abu da zan furta yau a gare ki ba zai wuce, ina Son ki ba, ke ce tauraruwar da hasken ta yake haskaka birnin zuciyata, sannan kuma kina d’aya daga cikin mutanen da ba zan ta’ba mantawa da su ba har abada a rayuwata. ki huta lafiya.#soyayya💓💓💓💓💓💓💓💓💓 #arewa__tiktok #foryou

a.mquotes1
a.mquotes1
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 12:10:04 GMT
103837
10913
171
509

Music

Download

Comments

isbakofashionhouse
Sa'idu idris :
pls send
2026-09-08 13:43:10
0
just_bukhas
Just_Bukhas :
gaskia ne wannan
2026-09-07 17:30:12
5
umar.abdullahi15
Umar A Fulani🇳🇬 :
Allah yayiwa Jamila Albarka Bata musu Dani Allah yabani Ikon kyautatamata Allah Kuma yabamu Damar Rayuwa tare Ameen thumma Ameen
2026-09-07 23:32:16
4
m.auwal.jos
Muhammad auwal :
Allah yasaka da alkairi
2026-09-07 22:55:07
3
abdourahamane083
abdourahamane tounkara MAI Yak :
gaskiya né
2026-09-08 01:50:08
3
alameenjunio
Alameenjunior2233 :
wannan hakayake
2026-09-08 07:59:44
2
moustapha_ridwane
moustapharidwane :
s à w
2026-09-08 00:30:55
2
dr.aliyu.autan.ma
Dr Aliyu Autan Magani Autan ma :
o
2026-09-08 17:33:13
0
aminu.d.fulani
Aminu D Fulani :
gaskiyane 👂👈
2026-09-08 07:00:14
2
bahari.ousmane21
Zakin So Amanar Hafsah 🫶♥️ :
Wannan gaskiya ne
2026-09-08 17:25:53
0
kansila49
KANSILA DEGUBI :
ameen
2026-09-07 22:27:22
4
mataadada
MATAADADA :
masha allah
2026-09-07 19:36:01
5
atacifaidhatv
ATACi Faidha Tv :
Ameen y Allah
2026-09-08 18:04:47
0
user7303686507412
user7303686507412 :
👍👍👍👍 gaskiyane hakayike
2026-09-08 15:31:20
0
adamoumakal
Adamou Makal :
❤️❤️❤️
2026-09-07 22:13:29
2
sabitusanimonita
AJEEBOTER :
Gaskiya ne 🥰
2026-09-07 13:38:35
3
youngibrahimkhaleel1
Young ibrahim khaleel :
nayarda dakai 100%❤️
2026-09-07 22:00:09
6
ms.clothingj
MS.Clothing J :
Amina ya Allah
2026-09-08 12:50:46
0
munacikinalheri
MUNA CIKIN ALHERI 🙏🙏🙏🩷 :
Wato Baza Kasan TikTok Akwai Musulmai Ba Sai Kace Muhammadu Rasulullah ﷺ
2026-09-07 13:55:08
31
maryam.muktar69
maryam muktar :
dani kakiyi gaskiya 🤣🤣🤣🤣
2026-09-07 22:25:43
3
habibindoya70
HABIBIN DOYA 001 :
wanna Gaskiya ne
2026-09-07 22:46:58
3
To see more videos from user @a.mquotes1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About