wllh Ko Wanda nasani baxan ba yaronaba wllh saboda mayu🥺🥹
2026-09-07 18:23:18
110
Saudat Idris jos🥰🌹 :
Ya Allah duk inda yaronnan yake Allah katsaresa 🥺
2026-09-07 18:34:35
67
Abnaj :
wlh ko makota baxan barma jaririna afita dashi bayan magariba allah ya rabamu da tsotsayi
2026-09-07 16:05:59
55
🦋fadiimaatoh🦋🧿 :
Kai jama'a wannan mata Allah ubangiji ya tona mata asiri Allah ya hanata konchiyar hankali alfarman shugaba mohammad s.a.w 😱
2026-09-07 18:05:19
60
zee indabawa :
wlh a bibiyi case din nn akwai Sa hannun na gida Ga barauniyar jaririn tana amfani da sunayen da aka sani
2026-09-07 19:51:32
58
Yimi :
next time please be very careful
2026-09-08 12:49:15
0
Young_alaji :
satar jariri as how now
2026-09-08 20:45:10
0
namijin mace 1👸 :
abibiyi wannan maganar wllhy akwai nakusa daku
2026-09-07 20:05:25
15
Nurse.M 👩⚕️ :
Tohm mai dan an dauke jariri?
2026-09-07 17:35:18
37
Queen A Lizzy :
I pray she see the baby oo
but how can u still leave Ur new baby with her after the call u call to confirm the person is not as she said
dis is so painful
2026-09-07 19:45:58
32
l abba :
gaskiya akwai sakaci mudunga kula dan Allah Allah yarabamu da mummunan kaddara amin
2026-09-07 19:21:31
27
fadyyhenna :
anga baby ae alhmdllh 💃💃💃
2026-09-07 21:06:27
12
Suleimankabir :
a kano ne ko
2026-09-07 23:56:12
9
Hantubaby :
ni ko wanda na sani bai fita min da jariri😢 sorry pls Allah ya baiyana ta.
2026-09-07 18:11:50
13
Fateey🦋 :
Wato dai sai da ta nemo duk wani information kafin tazo satar🤔
2026-09-07 22:53:18
13
Ex_boyfriend♥️ :
Alhamdulillah angan shi a unguwan mu azu Yau
2026-09-07 21:15:56
13
Oum MUSADDEEQ collection :
Allah Hana ta kwaciyan hankali a duk inda take ya Allah 😭
2026-09-07 19:51:36
6
Mimi girl :
Kwana uku fa an tsinci jariri a layin cinema
2026-09-07 17:02:58
25
Amina Hamza :
Masha Allah alhamdulillah anga yaron Allah ubangiji yakara kiyayewa Amin
2026-09-07 21:15:21
7
FAUXY🥷🏻DAURA🥷🏻 :
Wani gari
2026-09-07 17:41:11
13
Laylah 🦋 :
Alhamdulillah anga yaron 🙏🥰💃
2026-09-07 20:16:47
17
To see more videos from user @abakarmaidugu, please go to the Tikwm
homepage.