@baggio__na__sahabi: mai hankali kadai zai gane😃@AB Tela jr🎈 @BULLA PRINT KANO @💫MEENAH MASHI💫 @AHMAD RUFAI YELLOW @abbagoma10 @Abbasjr15backup @Mujaheed.mohd @Yasir A waliyi katsina united✅ @Labo cinematic @AAM_EXCLUSIVE_CAPS @AH COSMETIC & SHOES BAKORI

Muhammad Bello Baggio
Muhammad Bello Baggio
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 12:56:06 GMT
426534
62253
1139
2473

Music

Download

Comments

msunnah8083
m sunnah :
Lokacin tonan asirinmu yayi kenan 🤔🤔
2026-09-07 15:57:33
399
me.shara.a
🤩me shara, a 🤩 :
duk wanda yazo karanta comment yamin like 😂
2026-09-08 16:13:03
242
fatimazarah171
fateemah zarah :
muma yanzu zamu fara gane saurayi😂🤣
2026-09-08 18:10:16
202
falmata_abbaaji
falmata_abbaaji :
Allah yakara mana son annabi
2026-09-07 18:04:41
384
kwailace8
Kwaila ce :
A a fa bakowa bane zaiyi rashin lfy nanbafa
2026-09-07 21:41:41
102
baseeru974
b✨s🌙h 120 :
wlh har seda akakaramin riwa leda biyu lokacin danayi aure
2026-09-07 17:20:10
79
elameenofficial
🤝👍AHMAD AMINU 🤝🤲 :
Wllh mukula da sallah akan lokaci
2026-09-08 06:01:37
107
miss_asmie
Bint Abdullah (Mrs) :
Wallahi na yadda da maganarka dubu bisa dubu
2026-09-07 18:28:06
67
real_dugaga_master
Dugaga Master :
Kai ya akai ka saniii
2026-09-07 22:30:48
90
haidar_aliyuu
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Unhmm nakasa cewa komai🥺
2026-09-07 21:34:17
32
matarhubbycollection
matarhubbycollection :
wlh Kam Ni da mijina saida aka Kara MN ruwa biyu biyu a Sati Daya 😂
2026-09-10 17:46:11
39
callmecboyharoun
C-boy harun :
Banda mu yan kwallo😂😂😂
2026-09-07 21:53:14
44
user5002362614247
Habibty 💞💞💞 :
Dan Allah jama,a wace Hanya zanbi in zama "yar iska?🙏
2026-09-08 17:39:14
16
nura_vp001
Nura v p :
tabbas wannan zance haka yake
2026-09-07 14:15:56
34
antin.fa
AMMY🥰 :
nima shaida ce 😁
2026-09-08 09:33:55
5
sadyqueen3626
Sady’s queen born caps 🧢 :
Wai ku mana bayani mana 😂
2026-09-07 19:17:47
22
mustaztv4t8
Baby🌸🔥 :
To sabo da mai??
2026-09-07 22:36:04
7
ibrahimabullahi52
Ibrahima Abdullahi :
salati goma ga Annabi ❤️❤️❤️
2026-09-09 11:23:27
10
a_abba_
a_abba_ :
Ah to zanyi kokari nazama dan iska kan nayi auren 😅
2026-09-07 18:51:43
17
jamilagombe
jamilagombe :
Dan Allah wanda yagane yamin bayani
2026-09-07 21:29:31
24
muhdktm
90%halal :
Kai alaji sabon inji yafi tsoho lasting
2026-09-08 21:31:29
6
user581276919233
Maryam Saluhu :
wllh mijina yayi alhamdulillahi
2026-09-08 09:41:19
5
queen_eashat_barbie
ꫀꪖᦓꫝꪖꪻ ᥇ꪖ᥅᥇ﺃꫀ 👑 :
Toum gaskiya Banida hankali cuz ba abinda na fahimta😩😩😩🙄
2026-09-07 22:42:43
12
mrsultan.mtg
Mr-sultan mtg👑 :
wlh nide banyi bah kuma bana tsalle tsalle wlh
2026-09-08 10:12:48
10
saifullahi.yusuf088
Saifullahi Yusuf :
Allah sarki harkun tina mun da 1988 lokacin 😢😮 da kakana yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu bata lokacinsu suna karanta comment nawa saboda 😭😭 suna tunanin abinda zanfada yanada amfani 😮😮
2026-09-08 10:56:52
15
To see more videos from user @baggio__na__sahabi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About