@basharppsmovement: ZIYARAR TA’AZIYYA Mai Girma Gwamnan Jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Hon. Justice Umar A. Kalgo, Dagana Sokoto. A yayin ziyarar, Gwamnan ya jajanta wa iyalan marigayin tare da bayyana alhininsa kan wannan babban rashi. Ya kuma yi addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta wa marigayin, Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa, sannan Ya bai wa iyalai, ‘yan uwa da abokan arziki haƙurin jure wannan babban rashi. Allah Ya jiƙansa da rahama. Ameen.🤲🏽@Bashar Attah @Dauda Kahutu Rarara

BASHAR-PPS-MOVEMENT
BASHAR-PPS-MOVEMENT
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 14:05:42 GMT
567
76
2
2

Music

Download

Comments

alh.manu.aljihun
Alh manu aljihun gwanna :
🥰🥰 amen ya allah 🥰
2026-09-07 20:55:54
0
user5554425282281
Mansur10 :
💯💯💯
2026-09-07 17:35:23
0
To see more videos from user @basharppsmovement, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About