@salim_musa_131: Karku yarda a yaudare ku da VIP Signal Groups da ke alkawarin "Flipping" ko ribar dare ɗaya. Forex kasuwa ce ta gaske da ke buƙatar ilimi, ilimin gudanar da kasada (risk management), da haƙuri—ba caca ko baje-baje ba! 📉📊 Koyoshi da kyau kafin ka saka kuɗinka! @BYB FOREX📊#ForexTrading #TradingTips #SmartMoneyConcepts #forexnigeria #hausatiktok
SALIM MK
Region: NG
Monday 07 September 2026 14:33:40 GMT
Music
Download
Comments
ABDUL📉📊📈 :
Walahi i do gree with u
2026-09-07 21:19:52
0
𝑻𝑸 𝑳𝒊𝒒𝒖𝒊𝒅𝒂𝒕𝒐𝒓 :
I experience that from Jeffrey signal Wlh
2026-09-08 15:18:31
0
SARAUTERH ☠️🔥👑 :
𝒕𝒉𝒂𝒕'𝒔 𝒕𝒉𝒆 𝒓𝒆𝒂𝒍𝒊𝒕𝒚 𝒘𝒆𝒕𝒉𝒆𝒓 𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒏𝒈𝒓𝒚 𝒐𝒓 𝒏𝒐𝒕
2026-09-07 22:41:01
0
FXT Ahmerd :
Hmm boss my head😂😂😂
2026-09-07 22:45:10
0
Abbah Sadiq :
you said fact bro
2026-09-07 22:41:36
0
Abdul Muhammed📉📊🏁📈 :
🤣🤣 signal groups 🤣😂
2026-09-07 22:00:08
0
Anasty fx :
Yau daya kayi abin arziqi
2026-09-07 20:47:55
5
Elmustapha :
Yau dae wlh nayadda dakai
2026-09-08 15:52:39
0
SHADOW MAN :
wlh karya ne mai y haɗa broker da forex banda deposit da withdrawal tab
2026-09-07 20:43:40
1
Khalifa Sani :
to ina mafita 😳
2026-09-08 08:31:56
0
A_YUSUF_FX📈📊 :
wlh byb inaso wurinka kazama mentor na Amma ni Dan zamfara me ni bana so kaban komai Amman Banda kudin class
2026-09-07 16:35:28
0
Abba atah fx 📊📉📈 :
ban taba like da comment bah sai yau Kuma wlh gaskiya kafada
2026-09-08 12:54:13
0
MD Al-ihsan global :
that is true brother they are Trading influencers
2026-09-07 16:36:20
1
ADIKKOFX :
hmm ogah byb waya tabamuna kai, gaskiya maganarka gaskiya ne especially beginners suna shan wahala a industry dinnan.
2026-09-08 19:54:30
1
KYC_UPDATE_FX📈 :
wlh wannan gaskiya ne wlh oga
2026-09-08 07:56:58
1
Ahmad :
wlh na dade da fahimtar hakan
2026-09-07 21:47:31
2
𝙈𝙊𝙐𝙎𝘼🦅® :
wlh MUN ganesu
2026-09-08 20:17:59
0
Balabala :
ahmed xm ne wallahi🤣🤣🤣
2026-09-08 20:38:04
0
Unknown :
gaskiya ne
2026-09-08 20:01:33
0
Calisstro Printing :
wannan haka yake, yawancin wasu yaran broker ne, amman ba kowa ba, Ahmadu baya daya daga ciki gaskia
2026-09-09 16:42:23
0
ICE MAN Fx :
Wlh kuwa
2026-09-09 07:24:41
0
MAGNET TRADER X :
For sure
2026-09-09 13:02:01
0
Hussaini sarakey :
a huce haka my friend 😂
2026-09-09 06:13:16
0
MAINA FX :
🤣🤣🤣🤣
2026-09-08 22:36:59
0
Dan Prince FX™🗽 :
Okay kaima kenan haka sukaima wow
2026-09-08 22:11:29
0
To see more videos from user @salim_musa_131, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.