Your spelling of Embarrasment is definitely a mistake, you mean something else am sure because what you wrote gave it a totally different meaning. Maybe you meant 'embracement'? yeah?
2026-09-07 23:48:18
0
meenat yakasai💦🌊 :
😂Allah yasani sunusi sarkin fita kunya ne😭
2026-09-07 21:04:46
209
backup_acct_360 :
Ko ta ina sukazo za’aji dasu HAUSA, ENGLISH, ARABIC🥰
2026-09-07 17:16:27
78
Shatou_xx🙂↔️💅🏻 :
Jama’a shi muka tsayar wanda be yadda ba ya daukaka kara😤🙌🏻
2026-09-07 21:58:20
58
asp!kitchen_and_utensil :
Sarki ya fitar damu kunya Wllh 🥰
2026-09-07 17:37:49
98
Dan nura :
Ikon Allah wai mai martaba yare nawa yake ji ne?
Wlh kanawa ku gode wa Allah
2026-09-07 23:50:03
13
A.I Khalilu - Darazo :
Kano ku gode wa Allah
2026-09-07 20:58:20
21
Amee♾️❤️ :
sarkinmu kabiyamu wallahi❤️❤️❤️
2026-09-07 17:43:18
15
U . A . S :
to Ina Muhammed Ameenu?
2026-09-07 23:49:52
0
HLIFA. ALIYU KSF 🎙 :
Ba iya sarki bane 🥺
Wlh almajirin shehu Ibrahim R.T.A 🙏
2026-09-07 21:29:00
29
Umar Hassan Adam :
An fita kunya wlh🔥🔥🔥
2026-09-07 16:17:59
33
Nazir :
Allah sarki Baba Aminu
2026-09-07 17:22:10
8
musty jigawa :
2026-09-07 20:48:56
5
Meeerahmoha :
Koh sunso sunusi sarkinsu koh ma basu so Sunusi sarkinsu
2026-09-07 22:35:55
10
Jeed exclusive scents :
Allah y gani Ina kaunar mutumina nan 🥰🥰
2026-09-07 22:00:28
7
Haleelu Yousuf :
Allah gatan sumu Hammadu☝️🫅💯💥
2026-09-07 18:47:58
5
Kanuri luxe by fareedah :
Munfita kunya wlh mungode baba
2026-09-07 20:43:47
5
@Abu afnan G :
da aminu ado me saide yayi hausa
2026-09-07 22:39:40
0
Abdulsamad :
Allah ya tarwatsa makiyanka Baba👌🏿🔥🥰
2026-09-08 00:57:30
1
still kanawan dabo :
Allah yaja kwana babban sarki
2026-09-08 00:00:21
1
KHALIFA SARKI :
gaskiya kano da munji kunya, inda ba Sanusi bane
2026-09-08 01:46:48
1
abdulwahid muhammad :
Mamman namu👑✊
2026-09-07 18:09:15
2
umar farouq :
Sarkin Fita kunya alaji
2026-09-07 21:12:21
3
To see more videos from user @tee_shareef_ll_, please go to the Tikwm
homepage.