@rfi_ha: Muna son duk wanda yake zaune a Najeriya da Afirka zai iya sayen hannun jari na matatar Dangote ba da kudi mai yawa ba, don kowa ya samu alheri – Aliko Dangote Attajirin Afirka Attajirin na Afirka ya faɗi haka a yayin da matatar mai da ya samar a Najeriya ta sanya hannu kan tsarin fara sayar da hannun jari duk guda goma a kan naira 5,250 #trend #viralditiktok #kannywood #viral
RFI Hausa
Region: NG
Monday 07 September 2026 15:46:04 GMT
Music
Download
Comments
Muktar Ahmad :
Yaya zamuyi musiya
2026-09-07 17:40:01
0
TRAINED TO KILL🪖🪖🐍🐍 :
tayaya xamu iya saye?
2026-09-07 16:08:06
3
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah yamana Arziki me Albarka 🙏🥰
2026-09-07 17:56:47
2
K B Brigade :
Masha Allah, Dama ta samu
2026-09-07 16:07:08
3
Zaskeed Paddy🦅 :
Inasan Saka Hannun Jari Na
Amma Zamuso Musan Hanyar Daza Mubi Mu Saka Hannun Jarin Mu
Because This Will Be My First Time
2026-09-07 18:16:46
0
Najeeb :
Wannan haka ne wllhi mai gd
2026-09-07 18:36:01
0
A I Saigodiya :
tayaya zamu iya saye Dan Allah
2026-09-07 17:12:12
1
umar abdullahi :
masha Allah
2026-09-07 18:15:30
0
gentlesadik :
masha'allah...Wani date za'a bude Portal din..?
2026-09-07 18:32:21
0
Muhammad :
Allah sarki Allah yatemaki jagora🥰🥰🥰
2026-09-07 17:17:52
1
Lastborn’s collection :
Wai Dan Allah gaskene wlhi zan siya
2026-09-07 17:45:12
0
alkanaweey :
14 September din nan za su budai portal din
2026-09-07 18:28:07
0
Ukashat Bello :
Masha allah allah shitaimaka
2026-09-07 18:08:32
0
Sayyid Ibrahim Malik 💸 :
Masha Allah Allah yasa muna da rabo 🤲🏻
2026-09-07 17:46:54
0
Abdulmalik Mansur :
Allah kara jagora
2026-09-07 16:11:46
0
Lastborn’s collection :
A wani portal ake applied na siyan share din
2026-09-07 17:45:31
0
Muhammad :
taya zamu,iya yin hakan please
2026-09-07 17:17:28
0
Aminu Walfu :
tayaya mutun zai iya siyan wannan hannun jarin
2026-09-07 16:30:43
0
ABBAN IHSAN :
Taya mutum zai samu damar yin wannan abun kenan
2026-09-07 18:28:21
0
Sunusi Dan baffa :
ta ina ake siya wlh zan Siya
2026-09-07 18:28:19
0
J🦅🦅🦅 :
Ta yaya zamu samu yin register
2026-09-07 17:26:11
0
〽️Been_ thani〽️ :
baba muna godiya da wannan gudummuwa Allah tabamu sa a
2026-09-07 17:38:14
0
MR ABBA MD :
Tayaya zamu iya siyan shere
2026-09-07 18:05:04
0
bkabubakar70gmail.com :
sayi babanmu
2026-09-07 16:04:48
0
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.