@dankasuwa247active0: Duk duniya babu abin yake min dadi a raina iron yadda nake jin abubuwa akan mahaifina🥰Allah nagode daka azurtani da iyaye masu nagar ta 🙏🏻✊

Dan kasuwa
Dan kasuwa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 17:08:40 GMT
328545
43646
208
335

Music

Download

Comments

kiriboii001
Kiri Boii✅ :
wannan gsky ne haqiqa hakan ba qaramar ni,ima bace Allah yasa mudace Duniya da lahira
2026-09-08 21:24:43
72
mr.a.u.s8
Dan ubaid back up ⬆️ :
I’m proud 🥹 of him 🥰
2026-09-09 12:15:17
14
ayshawhite67
ayshawhite. :
Wlh kam naje wurin me unguwa yin takadda yace mahaifinki mutumin kirki ne bashida abokin fada 😁👏naji dadi sosaii iyaye nagari duniya ne
2026-09-08 19:31:18
8
saratuyusuf480
Mimie💕🥰 :
Allah sarki babana shi bayaji baya magana 😭😭💔
2026-09-09 17:31:28
7
ameerdzayna
D'ZAYNA_COUTURE_NG :
Allah ya karawa iyayen mu daraja 🤲
2026-09-10 20:22:43
3
rukayyamusayarhajiya
Rukayyamusa :
Wallahi shine abun da nagi Jin dadi a duniya 🥰🥰
2026-09-09 09:19:11
1
shopit_all4
Shopit_all4 :
Wallahi tallahi
2026-09-09 10:49:37
0
official_okko
official_okko :
Muma allah yasa ayiwa ya’yan mu wannan 🥰
2026-09-08 19:01:27
7
waziri_automobile
waziri__automobiles :
Wlh Nima hk
2026-09-08 20:05:26
0
a.u.s.textile
A U S TEXTILE :
Allah kara masa lfy da nisan kwana 🥰
2026-09-09 12:19:50
1
firdausitaannabi5
firdausi ta annabi🥰😘😍 :
Allah ubangiji duk Wanda iyayensa suka rasu Allah yajikan su yajaddada rahama agaresu mukuma da namu suke Raye Allah ubangiji yakara musu lafiya da tsawon rai🤲
2026-09-09 11:07:31
1
khadijafulani16
🌸 Khadija Fulani🌸 :
Wlh kuwa Allah Alhamdullah 🥰❤️
2026-09-09 09:10:45
0
shapson018
Shapson_Chindo :
wlh kuwa
2026-09-09 07:26:44
0
tashehubarhama
ta barhama :
alhamdullilah
2026-09-08 22:02:54
0
indonbirni00
indonbirni00 :
Wlh duk inda naje haka akecemin 🥺Allah kajiqan babana 🥺
2026-09-09 11:09:58
0
dan.wasa672
Dan wasa🫡 :
Rahimahullahu Alaikah
2026-09-09 09:00:28
0
rahamakhaleed
rahamakhaleed :
Mashaallah Alhamdulillah da samun uba nagari
2026-09-09 11:50:35
0
napeumario
Napeu Goma10 :
Ubangiji yasabunta rahama gareshi amin amin
2026-09-09 14:45:47
0
anh_shareef6523
Ahmad Nura Hassan :
gaske👍
2026-09-08 15:59:15
0
salimgoma1
Salim goma 1 :
Wlh nima haka kullun haka akecemin Nagode Allah Allah yasa ya huta😭😭
2026-09-09 12:37:51
3
realdeejah
Khadeejahtourh❤️ :
Allah kayiwa babana rahama 😭💔🙏🏻
2026-09-11 15:31:23
1
umaemertouh
umaemertouh🖤 :
Allah sarki babana Allah ya kara hadamu a Aljanna 😭💔 tabass mazan kwarai sun kwan ta dama Allah yasa sa mu dace
2026-09-09 10:46:54
1
hauwau.muhammad33
Hauwa'u Muhammad :
Alhamdullih 🤲😭 wlh mgnr mutane akan mahaifah mu kenen kullum ace baban koh mutumin kirkinr ne
2026-09-09 07:32:15
4
herpheex_001
Herpheez_M_Lawal :
Allah ysa mu dce 🙏
2026-09-08 20:49:52
0
perfume_world_1
Perfume world ❤️ :
Allah yayi masa rahama
2026-09-07 23:52:22
0
To see more videos from user @dankasuwa247active0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About