A garin Makkah aka haifi Annabi Alaihissalam, sannan kuma shekara 53 yayi Alaihissalam yana rayuwa a cikinta, shi ya sa take da matsananciyar albarka.
Wanda duk yayi niyyar mummunan aiki amma bai aikata ba to Allah ba zai rubuta masa zunubi ba, amma a Makkah wanda duk yayi niyyar mummunan aiki bai aikata ba sai Allah ya kamasa balle kuma ya aikata.
Sahabban Annabi Alaihissalam ba sa zama a Makkah idan sun je aikin Umrah ko aikin Hajji, kuma idan ษansu yayi musu laifi basa masa faษa a cikin Harami, sai dai su fita daga cikin Haramin Makkan gaba ษaya sannan su yi masa faษa, suna gudun kada ace shi ne mai gaskiya; su kuma basu fahimta ba suyi masa faษa ya zama sun zalunce shi, Ubangiji laifin Harami zai rubuta akan hakan.
Alkah ya bamu albarkar Annabi Alaihissalam.
2026-09-14 12:18:20
11
meenaridotcom ๐น spa :
Allah miki rahama ๐ฅฐ
2026-09-07 20:26:13
7
HASSAN IBRAHIM :
Allah jiqan Aรฏcha dan kano
2026-09-12 23:28:57
4
@Peacloud :
Allah ya gafarta miki
2026-09-10 21:07:58
3
Sokoto Dubai Abayas and RTW :
ฤฐnada Abaya mai shape din coca cola ๐๐ฉ
2026-10-08 15:57:13
2
BABANALEENADANBABA :
Allahuma Salli Allah sayadina Muhammad wassalim
2026-10-21 16:59:55
0
Hajaratouh ๐ซ๐ :
nima Banda colestara kenan ๐ณ๐๐
2026-09-08 06:45:53
4
Abdoul Razak Abdoul fidani :
allah sarki rayouwa wata rana sai labari allah ya jikan ta rahama maman aรฏcha
2026-10-02 19:32:26
0
waseelahscollection2003 :
Waseelahโs collection alkhairi ce
2026-10-21 12:05:20
0
goldenoudh.incense_kano :
Azo asiya turare ๐ฅฐ
2026-09-08 19:40:11
2
Ibrahim :
full option power steering
2026-09-08 08:43:16
4
R :
Allah ya jikan rai๐คฃ
2026-09-07 22:33:07
1
Abdool jika :
Ba maganan cholesterol ๐
2026-10-24 19:16:31
0
Rukayyamusa :
Wanna sound ya wajaba akaiina ๐๐
2026-10-18 00:00:47
0
Aminu Anas :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-09-13 20:47:20
1
khareemat Nasir jelani :
๐๐๐
2026-09-07 17:28:44
3
mansur :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-09-09 20:34:15
1
Bachar :
๐ฅฐ
2026-09-08 19:47:53
1
ttqyqtsttststsggstsysysysysysh :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-09-14 22:36:07
1
To see more videos from user @nurserydropout0, please go to the Tikwm
homepage.