@a_yaro2: Replying to @stasieu3Domin idan ranar rayuwarka ta fara faɗuwa, abinda zai rage ba dukiyar da ka tara ba ce, sai tasirin da ka bari a zukatan mutane. ❤️🖤 Kada mu jira lokaci ya kure kafin mu gane darajar mutanen da suke ƙaunarmu da amincewa da mu