@cutie_tyha: Duk na shigo Egypt idan na dawo ku sani kuna da kyautar abaya daya each. Don haka kuyi ta aduaa na dinga zuwa duk wata 😂 saboda kaunar da nake muku❤️ @𝑩𝑨𝑩𝒀 𝑨𝑰𝑺𝑯𝑨 @Fatima _Aliyu_Ahmad ✨❤️ @ʀɛǟʟ ʏǟʀֆɦʊաǟ 🦋 @❤️❤️❤️ @Asma'ul Husnah🤍

cutie tyha bayt
cutie tyha bayt
Open In TikTok:
Region: EG
Monday 07 September 2026 17:53:39 GMT
55908
9768
271
66

Music

Download

Comments

hannatuyuguda
Hannatu yuguda :
sis please your number @cutie
2026-09-07 22:31:07
0
fatimabintu222
TEEMAH BIG GIRL :
wllhy Ina bukatar Wanda zai shigo rayuwata yataimakamin 😭
2026-09-07 17:58:28
17
brownskingurl174
brownskingurl🧕❤️‍🩹 :
mutumiyar @Asma'ul Husnah🤍 your favourite mentioned you😂💃💃♥️♥️
2026-09-07 18:45:23
1
official_najoujou
Qëen❤️ :
Allah maida ke aunty sau ba adadi dik week-ends kije🤲🏻🥹😂
2026-09-07 18:25:52
7
user9666322910005
matar hubby :
first comment anti cutie Allah yasa ki gama da duniya
2026-09-07 17:56:25
0
fatima_aliyu_ahmad
Fatima _Aliyu_Ahmad ✨❤️ :
In shaa Allah yanxu kika fara xuwa 🥹 Allah ya saka da alkhairi hajjaju Allah ya baki abunda kike so duniya da lahira Allah ya karo arziki masu albarka Allah ya dawo mana dake lafiya 🙏😩 Godiya marar adadi 🙏🥹❤️
2026-09-07 20:06:26
17
waleedahtou57
Maama’s cutie🎀🫧 :
Godiya ma ta gode🥰
2026-09-07 18:58:48
4
qanwarcutie01
qanwar aunty cutie :
insha Allah ma kinfi karfin raini agun koma waye Allah y qara sawa kasuwancinki albarka 🤲❤️
2026-09-07 18:12:18
5
najaatumuhammed97
Dr Najma Muhammad :
ubangiji Allah yakaramiki lpy da nisankwana yakaramiki arxiki me albarka yakawo kasuwa me albarka anty mama cutie wlh Allah Ina matukar kaunarki
2026-09-07 19:57:32
1
babyaisha483
𝑩𝑨𝑩𝒀 𝑨𝑰𝑺𝑯𝑨 :
in Sha Allah kinringa zuwa koda yaushe kenan hajjaju mungode Allah ya Saka da alkhairi yasa kifi haka Allah ya kawo kasuwa Mai albarka Allah ya kawo kudi masu Albarka 🤲 wallahi narasa da wasu kalamai zanyi godiya kalaman Baki sunqare Allah ya cigaba farantamiki akoda yaushe hajjaju 😩 ❤️
2026-09-07 20:38:55
6
oum_lslam
Oum Islam :
aunty cutie
2026-09-07 17:59:15
1
umaimahh34
Faty tee.🥀❤️✨ :
Awwwwn
2026-09-07 18:43:28
2
user4481169597881
Autar Ummah🦋❤️ :
Allah Ubangiji ya Amunci Miki Allah yakawo Kasuwa Mai Albarka Allah yarabake da Iyayen ke lpy First Comment
2026-09-07 17:57:53
5
fatima.baby7883
fatima baby 💜🌹🫂 :
ameen ya Allah Allah ya dawo da ku lfy 🙏
2026-09-07 18:42:32
3
masoyiyarcutietyhbayt
Msyyr cutie tyha da damash😫💯 :
Ubangiji Allah yasa kasuwanchinki gaba dayah yakomah chan hkn muke patah 🤲
2026-09-07 21:20:15
1
kadidjatousalisou
djaliebelle :
Allah ya bada sa'a🙏
2026-09-07 18:40:41
2
beadstringsbyaminaa
Bead strings by amina :
Daga egypt abiya ta madina inshallah🥰
2026-09-07 18:29:29
3
hawwah34
Jiddarh🖤 :
Dan Allah auty fatiha inkindawo kimana adashin abaya Egypt 🇪🇬 dan Allah 🙏🏻
2026-09-07 18:27:11
1
fajasma196
Fajasma196 :
Ameen ya Allah
2026-09-07 19:04:06
1
ilyglms
ilygl :
Dan Allah aunty ki dinga hawa kasibun muhammadir rasu Lillah sallahu alaihi wasallam
2026-09-07 19:05:59
3
bayiss.me.usmanti
BAYISS ME USMANTI☠️☠️👹 :
Waikebakisan inasonkibane🥰🥰🥰
2026-09-07 17:59:30
2
ayoosha612
Ayoosha 🌚💙🥀 :
Muna godiya hajjaju Allah ya kara arziki da mai albarka in sha Allah kin dinga xuwa kenan 🥰
2026-09-07 21:00:17
2
husnexh
Asma'ul Husnah🤍 :
wllhy har na rasa me zance🙏😭Allah ya saka da alkhairi ya qara buda miki hanyoyin samu mungode sosai Allah yasaka da mafificin alkhairi yaqara budi
2026-09-07 18:36:27
3
ayoosha612
Ayoosha 🌚💙🥀 :
Ameen ya Allah 🥰
2026-09-07 18:08:04
1
aishabarau776
princess🩵🦋🥂 :
Masha allah 🥰 allah yabar mana keh hajiyarmu 🩵🦋
2026-09-07 18:09:07
1
To see more videos from user @cutie_tyha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About