jama 'a mu dinga shuka fruits a gidajen mu kawai, wlh gidana na shuka fruits kala kala
mango, banana, lemon, pawpaw, apple mango, pomegranate etc duk na shuka alhamdulillah sun fara ya'ya🙏
2026-09-08 08:04:54
67
user3322851510495 :
Thank you so much Dr.
2026-09-09 10:48:53
0
ummu khaleel 💞 :
Wllh yanxu abincinmu ne gubarmu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-08 12:18:47
12
Hasnaseed_Veils & More :
In ka siyo fruit da daddare kasha ka bar wani zuwa gobe wlh ya lalace bazai shawuba
2026-09-07 18:43:41
15
Tajuddeen :
Allah ya saka maka da alkhairi Dr. Wallahi samun ire iren ku ba karamar rahama bace. Allah ya baka ikon kawo gyara a wannan gwagwarmayar da kake.
2026-09-08 13:36:23
6
Adamu Bello Gadanya :
ina Environmental health officers, aiki ya same ku kuma primary health care tana kusa da gurin saida kayan itatuwa
2026-09-07 20:37:01
10
ILIYA GARBA :
wallahi hakane naci ayaba yar nuko na kusa mutuwa
2026-09-07 19:42:49
9
Maths made easy :
wai Nasha lemo ba kwallo ko daya a ciki
2026-09-08 15:01:41
1
NAFSIZZAKIYYA 🤍🤍🤍 :
kace adena cin abunci kawai kahuta haba komai
2026-09-07 20:02:59
3
Mo Na :
in Kuma wlh nataba samun allura acikin lemun zaki allura irin na asbiti wlh
2026-09-09 16:40:56
0
user2192421736094 :
Taya zaka gane fruit din da aka sanya wa gubar carbide?
2026-09-07 20:24:18
7
Maman Huda :
Ina zaasamu address din dr
2026-09-08 11:58:55
0
nuraddeen yusef ibrahim :
Allah sarki Dr Allah yasaka
kana qoqari wllh 🥰🥰🥰
2026-09-07 18:45:42
6
fatimamustapha3473 :
wlh Dr daga shan kankana yau kwana 3 Ina kwance gudawa da amai da ciwon ciki
2026-09-08 09:26:37
1
y__zeeyzo :
Wallahi Gaskiya ne
2026-09-07 19:23:34
5
Ramalan Aseeyarh :
yes oo especially banana
2026-09-08 13:16:26
1
Ibrahim Nasiru :
allah yasa davido yai sallah
2026-09-09 21:03:26
1
mzmeenarzh1 :
Wlh gaskiya yake fada.. komai na zamanin nan ya lalace , dole ciwuka su dinga addabarmu
2026-09-07 19:40:19
5
Muhammad Musa isa :
kwarai hakane sunasawa
2026-09-08 06:21:17
3
محمد إلياس عبد الله :
Innalillahi ALLAH ya saka da alkhairi
2026-09-09 23:12:41
1
Kumba_002 :
Speak also on preservatives...su sniper, su gamalin etc
2026-09-08 04:50:55
4
Dan ubaydu✅ :
sai hukuma sudage
2026-09-08 07:02:00
3
nevermind :
kayan Miya kumafa it safe 😳
2026-09-08 06:14:21
2
hajiabilkisuu :
yanzu sun Diana Saida green apple
2026-09-07 19:46:29
3
hasanty :
wannan gaskiya ne wlh allah kasa mu dace
2026-09-08 07:24:55
2
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm
homepage.