@danyusuf26: Wannan gagarumin taro wanda Kungiyar DA HANNU NA tahadashi Domin karawayar Dakan Yan Nigeria 🇳🇬 Akan irinnasarorinda akasamu karkashin mulkin president Bola Ahmed Tunibu Bayanhaka Wannan kungiya batatsaya iyananba Tana shiga kauyuka kauyuka Domin tallafawa makarantu irinsu islamiyya Dakuma Talakawa masu gajiyayyun karfi Damarayu Wannan kungiya Ta DA HANNU NA kungiyache wacche Alhaji jamilu Jadda Garko Shine Chairman din wannan kungiya taredamatai makinsa Nazifi sharif Dr waka Wanda wannan kungiya Tana aikine Arindunar ( A.4.A ) Ma ana arewa for Asiwaju Wanda malan Nuhu ribado maibawa Shugaban kasa shawara tafannin tsaro Shine kedaukar dauyi Wannan kungiya Muna addu ar Yanda Suke kokari akan al umma suma allah yafaran tamusu 🤲🤲@JADDA GARKO @JADDA GARKO MEDIA TEAM @real_dr_waka @ANAS_AMM 🔹 @Ibrah!m sale 👑