@tubless_media_concept: WANI ƁANGARE NA JAWABINA A CEO ROUND TABLE 4TH EDITION, KATSINA. 🎤 an gudanar da CEO Round Table 4th Edition a Katsina cikin nasara, taron da ya samu halartar Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, tare da manyan baki, shugabannin kamfanoni da fitattun ’yan kasuwa daga Katsina da sassa daban-daban na Arewacin Najeriya. Na yi matuƙar farin ciki da samun damar kasancewa ɗaya daga cikin masu magana a wannan muhimmiyar tattaunawa ƙarƙashin taken “Entrepreneurship Beyond Borders.” A cikin jawabina, na yi magana kan yadda matasa da ’yan kasuwa za su iya karya iyakokin da ba a gani na rashin ilimi, rashin damar samun kasuwa, network da kuma digital visibility domin kai kasuwancinsu zuwa mataki na gaba. Tabbas irin waɗannan dandamali suna da matuƙar muhimmanci wajen haɗa ’yan kasuwa, musayar ra’ayoyi, ƙarfafa haɗin gwiwa da kuma buɗe sabbin damammaki ga al’ummarmu. 🚀🇳🇬 #CEORoundTable #EntrepreneurshipBeyondBorders #Katsina #Entrepreneurship #DigitalVisibility
tubless_media_concept
Region: NG
Monday 07 September 2026 18:49:41 GMT
Music
Download
Comments
hambali 12 :
Allah ya badakasuwa me albarka 🥰🥰🥰
2026-09-07 18:56:47
11
Faruq Jos :
Bilalsadasub is the first and best
2026-09-08 15:13:47
4
Alhaji goni75 ♻️ :
Masha allah
2026-09-08 16:11:54
2
muftahu shareef muhd aliy :
allah yataimaka
2026-09-08 12:57:49
3
Saratou Ahmad :
korai kowa
2026-09-07 21:55:33
4
maikano :
next pls
2026-09-07 20:12:30
4
Ubss Spanishtiles :
next
2026-09-07 22:12:58
3
oumsafwan :
gaskia
2026-09-07 20:51:03
4
oumar :
slm allah yatemakemu
ameen
2026-09-07 22:14:49
4
turarenwutabyfauha :
Ubangiji ka dafa mana🥺
2026-09-08 13:09:04
4
baban aunty :
Gaskiyane
2026-09-07 18:57:39
4
sainat :
Gsky ne
2026-09-08 12:40:47
2
UMMU AREEP ENTERPRISES :
hakane wlh
2026-09-08 07:04:48
1
Dealah kitchen🍽🍴🥄 :
Ya rabb
ka dafa mana a dukkan al amuran mu
2026-09-08 22:11:15
2
UMMIEE HENNA IN IJEBU ODE :
Allah ya bamu sa a
2026-09-09 09:48:32
0
Maman maryam :
Masha Allah 💞💞👍💯
2026-09-10 08:14:32
0
jamilu :
Mashaallah
2026-09-08 00:21:21
1
BAZUKA LUXURY VENTURES ⫷⭕❥⫸ :
Allah ya kara dafama mana kan kasuwan cin mu
2026-09-08 11:37:24
2
Kutaiba Mijinyawa :
🥰🥰🥰 Masha Allah
2026-09-07 18:58:16
4
SALEH LUCKY :
wannan gaskiyane
2026-09-10 05:31:06
1
Usama Surajo :
Masha Allah
2026-09-10 16:12:01
0
Munaishat collection kano :
Allah yabamu Kasuwa mai albarka
2026-09-10 05:25:59
0
Amkar cap's and textiles :
Masha Allah muna gdy
2026-09-08 15:59:08
0
alhajimagi :
Allha yasamunatiki
2026-09-09 21:52:15
0
BILLY QAMSHI🪵💥AND MORE🪵💥 :
hakane
2026-09-08 07:15:04
1
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.