@elbashweldingnigltd: 🔥 KUNA SON KOFA KO GATE MAI KYAU, ƘARFI DA TSARI? 🔥 Kar ku damu! ELBASH WELDING COMPANY NIG. LTD muna ƙera muku: 🚪 Ƙofofi masu kyau 🏠 Gates na zamani 🪜 Stainless handrails 🔩 Welding works na kowane iri ✅ Kyakkyawan design ✅ Ƙarfi da ɗorewa ✅ Aiki cikin tsari da kwarewa 📍 Muna aiki a Kano kuma muna kai aiki zuwa wurare daban-daban. Kofa mai kyau tana ƙara wa gida daraja! 🔥 📲 Ku biyo mu, ku turo mana da design ɗinku, mu mayar da shi gaskiya. #ElbashWeldingCompany #Welding #Kofa #Gate #Kano