@saleemappleconnect: You’ve been using an iPhone for years… but I bet you didn’t know these 3 iMessage tricks. 🤯📱 Watch until the end and tell me which one is your favorite. Comment: 1, 2 or 3 👇 #i#iPhoneTipsi#iPhoneTricksi#iMessageA#Applei#iOS26
Tabb ai kuwa yaseen sai na gwada 😳 Allah yasa Samsung batayi
2026-09-07 20:50:00
2
ℑ 𝔖𝔞𝔡𝔢𝔢𝔮 💸 :
Wow 🤩
2026-09-07 19:27:14
4
Ameenatou🦋💕 :
Dan Allah. Meyasa wani lokaci Sai ringtone din wayana ya dauke idan an kirani baya ringing baya vibrating indai ba Ina kusa ba saide nayita ganin missed call kuma ba matsalan volum ba sai wataran dakanshi ya dawo ring din. Da nayi tunanin XR ne da matsalan toh 13 ma haka nake fama yanxu
2026-09-08 13:51:29
1
Sadee388 :
Muna gdy🙏
2026-09-07 21:49:53
1
Abusafiyan Sambo :
Oga wayana sometimes idan ankirani banajin ringing kuma silent button Dina yana sama yazanyi plz
2026-09-08 08:35:52
0
ABDULLAHI👑 :
Wllh bataba sanin kogudaba seyau
2026-09-07 22:45:10
2
alhajinaumma2 :
Nayi ban gani ba
2026-09-08 18:39:37
0
💫Muhammad🦅 :
Ogah nagwada baiyiba dan Allah xr ce
2026-09-08 16:32:22
0
IBI_NEH :
Na Kai shekara uku da iPhone Amma wlh sai yau
2026-09-08 17:53:25
0
Jamilu jidda🖤✨ :
Wow 🤩
2026-09-07 22:14:32
1
𝐒𝐀𝐋𝐄𝐄𝐌 𝐂𝐎𝐍𝐍𝐄𝐂𝐓✅ :
👇 Did you know all 3 tricks?
Comment “YES” if you did… or “1, 2, or 3” for the trick you just learned!
2026-09-07 19:24:53
4
Muslim Auwal :
Na tura hotan amman bayyi ba
2026-09-08 09:06:52
0
ahmadhawau182 :
Gaskia nima ban sani ba 😅
2026-09-08 19:57:24
0
hauwa.🦋🥰 :
Dan allah y ake boye message inya shigo kar agansa akan waya sai mutum y bude y shiga
2026-09-08 09:53:05
0
Aleeyu abk :
Nagode ❤️
2026-09-08 14:59:56
0
elseerdeeq :
Yau nasani
2026-09-08 09:42:52
0
msunited :
Gaskiya
2026-09-08 06:57:07
0
To see more videos from user @saleemappleconnect, please go to the Tikwm
homepage.