@truelovenaija: 001 🧕 Ina sonki 🌹🥀🌺💔❤️‍🔥 One day, za ki tuna da mutumin da ya taɓa ƙaunarki da gaske… but by then, lokaci ya riga ya wuce. 💔🥀 Za ki tuna da wanda yake kula da ke even when he’s tired, wanda murmushinki yake zama farin cikinsa, kuma idan kina cikin wata matsala, zuciyarsa tana cike da damuwa saboda ke. 🖤 Sai ki fahimci cewa ba kowa ne yake sonki da whole heart ba. Wasu suna sonki ne kawai idan komai yana tafiya yadda suke so. 🥀 Amma wanda yake sonki da gaske, zai kasance tare da ke even in your difficult moments. ❤️‍🩹 Life sometimes teaches us the hardest lesson… after we lose the person who truly mattered to us.

True Love Naija🥰💞
True Love Naija🥰💞
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 September 2026 20:55:52 GMT
16515
2203
10
95

Music

Download

Comments

deenomelayi001
DEENI💔BOY💎001YARO NA AMEERA :
001 🧕 Ina sonki 🌹🥀🌺💔❤️‍🔥 One day, za ki tuna da mutumin da ya taɓa ƙaunarki da gaske… but by then, lokaci ya riga ya wuce. 💔🥀 Za ki tuna da wanda yake kula da ke even when he’s tired, wanda murmushinki yake zama farin cikinsa, kuma idan kina cikin wata matsala, zuciyarsa tana cike da damuwa saboda ke. 🖤 Sai ki fahimci cewa ba kowa ne yake sonki da whole heart ba. Wasu suna sonki ne kawai idan komai yana tafiya yadda suke so. 🥀 Amma wanda yake sonki da gaske, zai kasance tare da ke even in your difficult moments. ❤️‍🩹 Life sometimes teaches us the hardest lesson… after we lose the person who truly mattered to us
2026-09-08 20:15:09
3
addalawal
💫REAL SHAMAKI 001 :
❤️❤️❤️
2026-09-12 18:14:48
0
abbaniger.abbanig
abbaniger :
❤️❤️❤️
2026-09-09 18:42:45
0
realrabson308
🔥Rabson 🕊️001🔥 :
👍👍👍
2026-09-09 11:13:11
0
abdoul.salam201
Abdoul Salam :
❤️❤️❤️
2026-09-09 20:53:07
0
uwalee56
uwalee :
🥰🥰🥰
2026-09-09 09:42:45
0
yacaitadangidaoffcille
YAC 📌🔖OFC❤️💚 AITADAN GIDA :
❤️❤️❤️
2026-09-08 20:19:41
0
sani.ibrahim2218
Sani Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-09-07 22:59:22
0
avva_002
ABBA KING :
🥰🥰🥰
2026-09-09 10:15:28
0
To see more videos from user @truelovenaija, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About