innanillahi wa innanillahi rajiun wllh Allah sallahr asuba tafi kowace wahalar dani
2026-09-08 06:26:53
12
_____abba02 :
Allah yasa mudace
2026-09-08 07:48:16
1
nura ando tale ✂️🪡💯👗🥻👌👈 :
ya Allah kasa mudace
2026-09-08 04:41:51
3
KMAN GEE :
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN 😭😭🙏🙏🙏
2026-09-08 08:16:56
2
zailas :
Manzon Allah SAW yace badon mata da kananan yara da zai bari sai ladan yayi iqaman Sallah sai ya dauki bakin wuta yaje ya kona duk gidajen wadanda basa zuwa sallan asuba
2026-09-08 11:18:53
2
Bashir—Auta-H☝️ :
Yau wata na 9 kenan banji kiran sallah ba 🥺🥺 wlh tallahi har kewarsa nikeyi
2026-09-08 19:30:38
0
ahmedmahmud2985 :
ALLAHU AKBAR 😭😭😭
2026-09-08 19:21:33
0
Aunty Balkisu88 :
Allahu Akbar
2026-09-08 19:44:44
0
Basheer 🦅 :
Yan uwa ku tayani da Addu’a hakan na damuna
2026-09-08 13:20:33
0
Umar Muhammad359818810 :
sallallahu alaihi wasallam
2026-09-08 16:55:14
0
tukur_jr' :
inna'lilahi wa'innah Ilaihi raj'un Allah ya jiakan mu 🥲