Matan Hausa munada matsalan nan kowa yazo sai anbashi yaro ,bama ace ranar sunnan
2026-09-08 07:00:17
196
Abdullahi Buhari :
Allah sarki rayuwa Allah karawa mamata Lafiya yajikan babana 👏👏😭😭😭😭
2026-09-08 06:03:26
87
Kagawa :
Allah sarki tace ko maman mu ce saidai ta ganahi a hannuna
2026-09-08 05:42:22
181
AMY💞💞 :
allah sarki wai ko mamanmuce😂😂😂😭😭😭
2026-09-08 07:25:14
209
🎀 munat🎀 :
Toh Masha Allah saura gobe ki kara yarda da wata wllh daga zuwa barka sannun Saratu 🤣🤣🤣🤣🤣
2026-09-08 02:05:29
124
Ready2wear by Hawwa :
Wllh da akwai dadi Allah ka bawa duk mai Neman haihuwa yara yan albarka🥰🥺
2026-09-08 08:54:38
87
Meenah enterprise 💚 :
Wlh hkn takusan faruwa dani sai Allah ya takaita min ni ranar suna ne irin wasu karban babyn nan naji shiru magrib tayi Bbu bby kawai na fito tsakar gd naga wata mata ta karbe shi da likaf kuma tayi gaba kawai na fara binta a baya can naga bata da ikon tsayawa wlh da dinki aji kina amma hk na take nasa gudu 😂🥹nasha gaban ta Nace bani shi na goyashi sai fa fara kame kame ni dai Nace kayana nayi gida aka sani a gaba wai meyasa banyi ihu ba Nace bashine a gaba na ba yaro na kawai jama’a haihuwar fari fa🥹
2026-09-08 15:17:55
27
Zainab🤍🩷🩵 :
Allah sarki Allah yakiyaye gaba
😂
2026-09-08 06:16:13
59
Aliay💙 :
اهم شي ما تخلي احد يشيله 😭😂
2026-09-08 12:55:23
10
nana.karamacy :
Allah sariki mahafiya medadi 😭😭😭😭😭
2026-09-08 12:25:00
1
ZAINAB ALIYU :
aiko idan Allah ya saukini lfy ba me daukarmin dana
2026-09-08 15:12:07
5
Abba A buhari :
Masha Allah congratulations
2026-09-08 15:10:07
4
shatuwaa1 :
Her last statement 😂😂😂😂😂💔
2026-09-08 07:23:43
13
Abdullahi yakubumusa :
sorry mm bebe
2026-09-08 05:39:55
2
Ridwan Yusuf :
The last part sweet me😂
2026-09-08 05:50:48
56
abdallahAA :
hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
2026-09-08 14:53:19
1
ummunnawal :
😂😂😂😂 Allah sarki 😭
2026-09-08 07:40:45
6
chamama kt :
Barka
2026-09-08 07:23:57
5
Zahra🌹🌹 :
Kai jama'a wai ko maman muce ynx saidai ta ganshi a hannu na 😂😂😂😂Allah ubangiji ya kiyaye gaba
2026-09-08 14:36:18
9
janaidu m salisu :
kinyi gaskiya😂😂😂
2026-09-08 07:33:53
9
maman khadee🌺🌺 :
alhamdulillah
alhamdulillah
alhamdulillah
2026-09-08 07:48:16
6
AFA kitchen utensils /kano :
Alhamdulillah , Allah mungodema, da baiwar Allah nan nakwana a zuciya
2026-09-08 07:45:08
8
NOOR ALAH NOOR :
Alhamdulillah ya allah🥰
2026-09-08 09:31:55
6
To see more videos from user @ummeegidanhenna, please go to the Tikwm
homepage.