nifa nayi iya dubana a comment section gaba daya banga lakurawa namagana ba masu bakin ciki da girman shugaba
2026-09-08 10:37:20
11
Abu_Sudais Achida :
kenan manzon Allah yazama allah
2026-09-08 13:29:50
3
AMINU LADABI KWASARE ☠️ :
duk Dan darika yace alhamdulillah sallallahu alaihi wasallam
2026-09-08 10:52:06
16
Oscar 🧵🪡🧶🧵🪡🧶 :
ilove you wllh muna sonku
2026-09-08 01:44:12
6
Saâdou Yaro MZMN :
Muhammadu Rasulullah
2026-09-08 09:44:01
2
Asa kura92 :
Kai jama ah wllh na gode wa Allah da ya barni ina addinin musulunchi kuma a musuluncin ma ina bangaren soyayyar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Wllh Ina dariqa zama daram
2026-09-08 13:47:42
1
samaila Ibrahim :
wallahi kaga malamanga buyu duk nafison su duk à cikin malamai 🥰🥰🥰🥰
2026-09-08 10:04:27
5
A SAYYADI SAMAN TUDU 📿🎤 :
Allah ya kara kusanci da lpy maulana prof wallahi and abulfatHi
2026-09-08 08:38:35
4
yareemah :
wallahi annabi yayi wllh annbi yayi wllh mungode da muke masoya manzon allah alhamdulillahi mun gode da mukazo yan darika
2026-09-08 10:40:05
4
BIN JABAL :
mun godawa shehu tijjani mun salamawa shehu Ibrahim mun bi shehu dan usmanu mun jinjinawa shehu gibirima 🙏🙏🥰🥰