Waton Akwai Matsala Haryanzu Fah Mutane Sun Kasa Fahimta Tauhidi
2026-09-08 10:57:56
143
Zaujatulkhair,mrs zaujhkhair💕 :
Shifa mallam Lawan karatunsa me Ilimi ne kawai yake ganewa ze cigaba d biya muku har se kun gane InshaAllah Ai Munaso kuji Wlh sosai d haka saku goge
2026-09-08 07:40:22
109
user8135868088514 :
Allah ya qara lfy
2026-09-10 22:45:01
0
AHAMED REST5 :
iyyaka na,anbudu wa iyyaka nasta,in
2026-09-08 10:53:01
75
tanimusaidu30 :
Allah ﷻ ya ce:
الّذِينَإِذَا أَصَابَتْهُم مّصِيبَةٌ قَالُوا إِنّا لِلّهِ وَإِنّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَMa’ana:
“Waɗanda idan wata musiba ta same su, sai su ce: Lalle mu na Allah ne, kuma lalle zuwa gare Shi za mu koma.”
📖 Suratul-Baqarah 2:156.
2026-09-08 07:43:10
58
Usman muhammad :
Allah sarki Wai me kake so ka fadane
2026-09-11 09:03:30
6
mohammed :
ba misali zaka kawo ba aya zaka kawo shi malam lawan ya kawo aya
2026-09-08 12:13:08
25
lawan salame :
subuhanallah Amma bid,a daqiqine na qarshe ولا تدعوا من دون الله ما لا ينفعك ولا يضرك فان فعلت فانك اذا من الظالمين الظلم هناك بما انا الشرك
2026-09-08 05:51:36
41
muhammadabdullahi0632 :
Fa'iza sa'alta fas'alillaha👈
2026-09-08 13:53:58
11
Muktar Abbas Usman :
wallahi zabar tausayin da kaban har nakasa cemaka komai
2026-09-08 11:42:44
10
Abdullah :
malan wallahi kaji tsoron Allah,sabo da abinda malan yake fadafa gaskiyane.
2026-09-08 11:02:40
26
ابو رملة غومبى 🌹🌹🌹 :
الذين إذا اصابتهم مصيبة قالوا إنا لله و انا اليه راجعون
2026-09-08 10:40:46
25
Needdarhaz Sirdi :
فإذا سألت فسألله! فإستعنت فستعن بالله ! Duk abinda ya gaya yana hujja idan kuma kana ganin ka kai ne to kaje ka tare shi
2026-09-08 13:50:59
26
Abba Ephic apple links 🍏🇦🇪 :
Shifah Tauhidi se me cikakken imani da ilimi
2026-09-08 12:28:54
8
L0ne💪SurvivOr🔥✨🪖 :
Annabi ﷺ ya ce:
«إِذَا سَأَلْتَفَاسْأَلِ اللّهَ، وَإِذَا اسْتَعَنْتَفَاسْتَعِنْبِاللّهِ»
“Idan ka roƙa, ka roƙi Allah; idan ka nemi taimako, ka nemi taimakon Allah.”
📖 Jami‘ at-Tirmidhi 2516.
yanzu idan annabi yace kayi abu, ka bijerewa abun, Kai musulmi ne?
2026-09-10 11:08:34
7
user3977514409459 :
wlh gara kashi da mauludi
2026-09-09 18:45:11
5
Pepergee :
Allah yakara lafiya Mallam Lawal kafi karfinsu wallahi ❤️🙏
Alhamdulillah da muka kasance ahlussunnah wlh mu muna fahimta cikin sauki alhamdulillah
2026-09-08 07:17:42
7
Sani scandy :
wato shifa fahimta sai wanda Allah ya fahimtar kenen zamu iya neman abu agurin boka,
2026-09-08 07:02:19
7
Manawie textile material 🎽👗 :
Dan uwa kace mubaka hadisi ko toh kaje kaduba arba'unannawawiy page na 13 hadisi mai number 19
2026-09-08 07:13:30
6
tanimusaidu30 :
Eh, wannan hadisi ne, kuma kana nufin:
مَنْكَانَحَالِفًا فَلْيَحْلِفْبِاللّهِ أَوْلِيَصْمُتْMa’ana: “Duk wanda zai yi rantsuwa, to ya rantse da Allah, ko kuma ya yi shiru.”
📚 An ruwaito shi daga Ibn ʿUmar رضي الله عنهما, kuma yana cikin Sahih al-Bukhari da Sahih Muslim.
Wannan yana koyar da cewa ba a yin rantsuwa sai da Allah.
2026-09-08 07:57:04
9
awanakaku :
Alhamdulilla Allah ya sakawa malan lawan da alkhairi yau gashi dan darika yakoyi neman hujja akan karatu
2026-09-08 05:38:40
7
To see more videos from user @fatihi_sani, please go to the Tikwm
homepage.