@lokaci_nigerian_limited: Chicken Business Kajin (Maja) na saidawa Maza da Mata Duk wanda yakeda bukata zai iya tura mana da DM wannan kajin basuda tsada kuma duk wanda ya siya zaiji dadinsu da yardan Allah, muna turawa duk inda mutum yake saboda haka karku bari a baku labari #ChickenBusiness #chicken #foryou #agriculture #poultryfarming
☆LOKACI NIGERIAN LIMITED☆
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 06:00:08 GMT
Music
Download
Comments
MBM MOTORS NIG LIMITED🚗 :
Sun fara egg 🥚 ne
2026-09-08 08:24:24
3
Bachir godiya :
watan su nawa?
2026-09-08 09:27:16
0
sunusi Yunusa :
slm dan Allah wani irin abinci ya dace abasu kajin maja
2026-09-10 19:53:52
0
Muktar Tiga :
inason mata guda 4 yazaai a kano nake
2026-09-08 22:53:33
0
Mr Zagi :
Dan Allah Ina buqatar guda goma
2026-09-09 22:28:04
0
Maryam haruna :
plx number
2026-10-13 07:14:02
0
Baba Musa Motors :
location
2026-09-17 13:23:52
0
user8691029725804 :
inason guda shabiyu 12 mama inna tff
2026-09-19 21:53:05
0
🇳🇪FERME AVICOLE SAWKI🇳🇪 :
baku turawa niger?
2026-09-11 13:40:18
0
Saratu Garba :
inason goda goma
2026-09-22 16:30:20
0
KAZ MIKO'S :
location
2026-09-09 18:30:40
0
The Digital Entrepreneur☆ :
inason kanana sati biyu
2026-09-09 12:58:29
0
REAL_DAN_MANCY🫡 :
Dan allh location
2026-09-09 13:21:05
0
Khalipan salisu :
a ina kuke
2026-09-11 15:17:18
0
snowflakes.__1 :
Inaso ina yobe
2026-09-11 17:47:26
0
ISMAIL_M5.B.M.W :
nawane
2026-09-09 16:05:12
0
Maryam haruna :
inason zansiya Amma Wanda zanci
2026-10-13 07:13:01
0
☆LOKACI NIGERIAN LIMITED☆ :
Mata 6k Maza 7k Available
2026-09-08 06:06:16
1
jikan Nagoje :
🥰🥰🥰
2026-09-08 10:21:23
0
Lafiya Jari :
🥰
2026-10-07 22:03:57
0
issia :
[J'aime]
2026-10-10 19:37:41
0
To see more videos from user @lokaci_nigerian_limited, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.