@tubless_media_concept: Mun sha kwana ba mu ci abinci ba… wata magana daga bakin Zainab Muhammad, wadda aka fi sani da Mrs. Zanel, yayin da take ba mu labarin wasu daga cikin ƙalubalen rayuwar da ta fuskanta kafin ta kai matsayin da take a yau. Daga rayuwar ƙalubale zuwa zama ɗaya daga cikin fitattun masu ɗinkin zamani na maza a birnin Abuja, Mrs. Zanel ta bayyana mana yadda jajircewa, haƙuri da taimakon Allah suka sauya mata tafiyar rayuwa. A cikin wannan hira ta musamman a Rayuwata Talk Show, za ku ji labarin mutumin da ya taimaka mata wajen biyan kuɗin makaranta, yadda ta fara sana’a tun bayan zuwanta Abuja domin NYSC, da kuma yadda daga ƙarshe ta gina nata Company kuma ta zama sananniya a fannin fashion. Wannan labari nata cike yake da darussa ga duk wanda yake cikin ƙalubale kuma yake da burin canza rayuwarsa. Ku kalli cikakkiyar hirar yanzu domin jin wannan labari mai cike da ƙoƙari, haƙuri, taimako da ikon Allah. 🎙️ Rayuwata Talk Show — Telling Real Life Stories Powered by Tubless Media Concept

tubless_media_concept
tubless_media_concept
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 06:24:04 GMT
215627
28731
1031
1028

Music

Download

Comments

bashow_br
bashow br :
inaga idan nabada labarin rayuwata tsabar tausayi saiwani ya mutu
2026-09-08 07:40:13
334
dan.sani31
💯sunnah💯 :
yanzu zakaga ruwan like muhammad rasulullah s a w 💯
2026-09-08 11:14:36
264
saoudatousidick
sofiane :
elle est sincère
2026-09-08 08:36:36
6
suprememakup
suprememakeup :
We have so many reasons to thank god
2026-09-08 11:16:56
6
mainaada15
Almustapha Ada maina :
Allah sarki rayuwa kenan
2026-09-08 08:25:11
7
isahmrhz1234567
SARKIN G l k 🚘 :
allah yasa mudace 🧏
2026-09-08 15:20:46
1
ummuhsudays0
ummuh sudays :
Kai Alhmdullilah no condition is permanent
2026-09-08 09:40:27
3
jamilualiyu185
jamilualiyu185 :
Allah yasawa rayuwarki Albarka
2026-09-08 08:30:12
9
imranmeramsy001
Imran001 :
sorry life
2026-09-08 07:51:23
5
ibrahimaliyu144
ibrahimaliyu9195 :
allah allah ne
2026-09-08 11:21:10
3
auwalu_yunusa68
@auwalu_yunusa68 :
𝐜𝐨𝐧𝐠𝐫𝐚𝐭𝐮𝐥𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧
2026-09-08 10:56:53
4
fyclothingfashion123
Fyclothingfashion-training🇬🇭 :
Allah yasa mu dace
2026-09-08 10:39:37
5
user49950935304201
amina isyaka❤️❤️❤️ :
ya rahbi🙏
2026-09-08 10:52:18
5
bashar002jega
BASHAR 002 JEGA :
Allah sarki rayuwa
2026-09-08 08:37:46
6
musamohammed9769
Musa Mohammed muhayina :
Allah sarki rayuwa kenan
2026-09-08 11:30:57
5
seemekano
seemekano :
Allah sarki 🥹
2026-09-08 08:16:35
11
ice.boy321
MUSA SULAIMAN🥰🥰 :
ya allah🥺🥺🥺
2026-09-08 08:45:51
7
hasnat4r4
Hasnat collectibles :
Allah sarki rayuwa
2026-09-08 08:59:52
5
bachodto6
Bacho DTO :
ya rabbi ☝️🥺
2026-09-08 08:31:20
5
bountie00
fauzah🥀❤️ :
Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira
2026-09-08 07:59:45
139
fabzusy
fabz,usy :
idan ka zama successful in life lokacin kafi samun confidence wurin bada tarihin rayuwarka
2026-09-08 08:59:47
182
mamman181
mamman :
Allah sarki 🥰
2026-09-08 08:15:33
6
bafubolorimeshadda
BAFU Maiduguri 🇳🇬🌏 :
Allah sarki Dunyun 🙏
2026-09-08 08:35:54
5
haidar_aliyuu
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Nifa idan akace za’ayi interview dani har yan comment section sai sunyimin kuka🥺
2026-09-08 08:29:51
184
usman.usman.adam
usman usman adam A.M.V :
allah ya sanya albarka
2026-09-08 08:39:38
6
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About