@janar2749: Weather a wurinnan is unpredictable, kafin kace wani abu Hazo ya rufe ko ina. Toh what do you expect 11 kilometers kafin kaje saman dutsen! Kaga mutane na rayuwa cikin sararin samaniya kenan fa. Toh Allah sa midace. Masu cewa ba Nigeria bane Nigeria ne.
janar
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 08:02:46 GMT
Music
Download
Comments
🌚🤍Real S man 🥀🦅🎲 :
This is cross river state name of place is range obudu site 🙏🙏💯💯
2026-09-08 19:52:14
1
Nafisa Musa :
The weather is Jo’s
2026-09-08 13:16:25
2
Ali Mustapha :
amma toh dan Allah kana inane ??
2026-09-08 20:35:32
1
momymamah :
to meyasa en hausa film basa zuwa irinan suyi film
2026-09-08 18:18:31
1
michaelpius441 :
please which state is this 🥰
2026-09-08 11:53:14
2
Maryam muhamad :
wallah na zaci ruwan sama akeyi
2026-09-08 16:40:50
2
Yahaya s fulany@70 :
Missing ranch
2026-09-08 10:20:15
4
itz mr Nodela Na aeeshart 😛💯 :
zaiyi dadin rayuwa
2026-09-08 15:50:44
4
ha💕ni💕fah :
amma jos ne ko😳
2026-09-08 20:05:29
0
Luxy_trendz :
Allah daya gari bam bam
2026-09-08 19:25:08
1
CEO - TETRAD GLOBAL…! :
Obudu cattle ranch
2026-09-08 17:56:16
1
baby Gumel ✨🍂🦋 :
dan Allah wnnn wacce kasa ce
2026-09-08 22:26:25
0
haseenahfashiondesign :
A Nigeria Ina ne
2026-09-08 18:30:33
1
abban humaira :
ikon allah
2026-09-08 23:20:57
0
Sr ALee 😎 :
nan inane🥰
2026-09-08 10:55:18
2
Talafiyya👑💕 :
Hhhmmm ❤️❤️
2026-09-08 15:14:52
1
Gaddafi Hamman Dorofi :
👏👏👏👏👏
2026-09-08 09:59:25
0
sulaiman Muhammad :
Nan wacce kasace
2026-09-08 21:52:11
0
Jafar likita :
edite
2026-09-08 19:16:22
0
Îtz m bello :
aradu nan kam ba Nigeria bace
2026-09-08 16:46:34
0
asmira.luxe1 :
So Masha Allah Pls a wane gari ne nan?❤️
2026-09-08 18:42:55
0
VAWULANCE_commander🎤👮🏽♀️ :
Nan Fah GEMBU ne 🫷🏽🫷🏽
2026-09-08 10:38:18
1
HAUSA<>BOY✪ :
Gaskiya anan mugun Zaman lfy a wurin nan
Kaga tumakai a cikin hazo suna tsaye hankalin su kwance
da mu anan ne da tuni kwari zunyi ciki dasu
2026-09-08 10:31:46
1
To see more videos from user @janar2749, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.