@kunyamedia: Shekara Ashirin baya mai kudin duniya Elon musk da jeff bezos mai amazon basuda billion biyar inji attajirin mai kudin africa a yayin taron da yake kaddamar da fara saida hannun jari dayayi Wanda kowa zai iya siya Akan naira 5,250. #Dangote #dangoterefinery #fypシ゚viralシ
Kunya Media
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 08:48:24 GMT
Music
Download
Comments
Dan shalah :
toh ai Duk Duniya wlh Babu Mai kudinka
2026-09-08 10:25:27
37
Yoosouf Moses :
Shifa Dangote ya Raina billion
2026-09-08 14:03:33
0
EL SADEEQ ABAYAS AND MORE 🇾🇪 :
Uncle dangote koba gaskia kafada ba wlh gaskia ne😂😂
2026-09-08 12:57:48
9
wadatarh :
Haka Kawae nasaka kudi a gudu dasu be yiwuwa wlh 😂
2026-09-08 10:29:54
13
ASMEEY_HENNA_NG• :
Gsky dole na nema kudi Allah kadafamun 💔🥺👏
2026-09-08 10:20:28
49
Dan Kaduna Clothing :
Wallahi yaudara ce 😂
2026-09-08 10:11:26
12
☠️sir ib dan hajiya🇳🇬🇳🇪🌹 :
Wai billion yake cewa ko million😳
2026-09-08 12:13:48
6
manirou517 :
ama kamanta bakace inch'Allah
2026-09-08 10:30:08
3
philemonjohn27 :
billion goma ma😃
2026-09-08 12:15:23
4
Hassan Ibrahim adam :
Allah ya Kara Arziki mealbarka baba
2026-09-08 10:42:09
5
$AFIYANU YU$FU BAKO🕋🙏💯 :
Allah sa mudace
2026-09-08 10:15:19
6
@ |t'$ Na Mando 1 :
mutuwa ce kawai matsalar amma zamuci namu rabon insha'allahu
2026-09-08 13:48:19
2
Ibrahim Kabir ( ja,en) :
Allah kayi mana arziki
2026-09-08 11:02:54
7
musty :
kudin campain na tinumbu ake tarawa😳
2026-09-08 11:58:12
4
Aminu manu laga :
wannan haka yake mai girma dangote
2026-09-08 12:44:14
2
عبدالسلام عبدالله :
ba'a karyata masu kudi gaskiya ne uncle 😁
2026-09-08 13:24:00
1
bubamaiga4 :
2026-09-08 10:49:07
3
issaka maiga🇳🇪🇳🇪 :
Machalla
2026-09-08 13:07:00
2
Dahiru dankwarai comm center :
Allah
2026-09-08 10:52:14
3
Ahmad :
insha Allah zamuje💪💪
2026-09-08 10:33:59
6
Dr.harazime❤️⛑️💉🌡️💊 :
Bangama sauraro ba amma wallahi gaskiya ne mufti muna ziyara cikin ladabi🥰❤️🙏🏻 labbaikum
2026-09-08 10:57:39
4
Abdul salamu :
aaaaa
2026-09-08 11:30:32
2
Idris tasiu Abdullahi :
wannan haka yake ya shekh dangote
2026-09-08 10:59:41
3
marwan :
حفظك الله ورعاك وسدد بالحق خطاك يا ابا فاطمة الكنوي
2026-09-08 10:38:22
2
aliyu ahmad :
AA allah yatemakemu
2026-09-08 11:23:53
2
To see more videos from user @kunyamedia, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.