Shiyasa koyaushe nakejin ajikina cewar watarana Zanyi mulkin kasar nan
2026-09-08 11:54:54
66
Rashida abdullahi :
tabbas haka ne ganinan inata preparing tafiya oral exams ta fire service kuma jaririya gareni just 4 month and cs akayi min amma banji cewar bazan iyaba haryanzu inajin kwarin gwiwar yin aikin🤗dan Allah kutayani da addu'a Allah yabani nasara yabani lfyr🤲
2026-09-09 10:39:10
12
Maryam Goni Bukar Jarauma :
insha ALLAH, we will achieve our goal
2026-09-08 18:21:27
3
Sadiq_ A_Bala :
walla brother that is what I always thinks everyday.
2026-09-08 20:05:55
4
@ZAKS BIGGINER 💹 :
in sha allah i will be professional trader
2026-09-08 19:52:06
5
Salman 🤑 🤗 :
bro I believe U 🙏
2026-09-08 13:16:39
1
Ayaah 🦋🤍🧚 :
wllhy kwana 2 burikana sai qaruwa suke allah yasa ba mutuwa xanyi ba🥺💔
2026-09-08 19:00:21
6
Ismail Saidu :
Anybody can be rich, even a fool can become rich but it takes a very disciplined, focused and dedicated person to become wealthy
Stay positive and Stay humble
ALLAH ya sa mudace ameen
2026-09-08 10:35:36
11
yusufclothing🧵🪡✂️ :
Kaidin master neh 😎😎
2026-09-08 12:38:30
2
MARIYA WUSONO :
Allah ka tafida alamarin mu
2026-09-08 18:23:04
5
MAIDARAJA MOTORS VENTURES :
Mai siyar da mota nake san zama ya Allah ka sanya alheri aciki 🤲
2026-09-08 14:03:09
7
MORIKI KICKS & TEXTILES :
Tabbas hakane,
Amma komai sai Allah ya yarda.
2026-09-08 12:41:34
5
BAFFAH_JR⚽️ :
Exactly 💯
2026-09-08 10:56:01
1
Said Usman bée :
Hakane allah kakara mana daukaka
2026-09-09 08:14:59
1
ojo jibia :
gskyne bro
2026-09-08 21:00:18
2
hassan abdulkarim546 :
Ameen
2026-09-08 20:44:37
2
MAIDARAJA MOTORS VENTURES :
Muna godiya dan inna 🤝
2026-09-08 14:02:20
6
lawanmshareef :
inshallah 🥰🌹
2026-09-08 11:00:11
5
@ZAKS BIGGINER 💹 :
wannan hakane wllh
2026-09-08 19:51:27
3
NURACELE INVESTMENT :
Allah yasaka da alkairi
2026-09-08 15:29:15
2
Sr ALee 😎 :
Wannan gaskiyane bro allah yasa mudache 🤲
2026-09-08 16:24:50
3
NAZEEF MUHAMMAD SANI✅️ :
wannan maganar gaskia ce dan inna
2026-09-08 19:49:35
3
muhammad yusuf :
amma babban yaya naji dadin maganan kannan
2026-09-08 20:28:51
2
To see more videos from user @the_dan_inna, please go to the Tikwm
homepage.