@dady.zeros:

zeeros jasaz✌️✌️🌹🌹🌹🙏
zeeros jasaz✌️✌️🌹🌹🌹🙏
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 11:26:16 GMT
7512
1114
57
34

Music

Download

Comments

ibrahimlambu5
ibrahimlambu :
yanzu dan Allah inba son zuciyaba mutum yayi magana yakawo hujja amma wai saboda idonka ya rufe shine kakemar raddi to yanzu da wannan malamin da umma zeena dakai wayafi wani ilmi dan Allah
2026-09-09 00:07:17
2
user2416145696157
suleiman adamu buduwa :
wlh nima na fashimta
2026-09-12 22:13:33
2
shaibu181
shaibu9878 :
Anan ana magana Imam ne fa
2026-09-24 06:09:31
0
usainimuhammad588
All Hussain :
gaskiya dai 1 ce wannan da ya fada
2026-09-11 13:12:23
1
alhassan36160
alhassan :
kajimaganar gaskiya maganar fikira
2026-09-09 10:17:48
2
yahuza3149
yahuza :
masha allah gaskiyane
2026-09-09 09:38:17
0
hy2252870ak
👑Hassan 👑 Dan Zaki 👑shi i👑 :
🌷🌷verry Good
2026-09-11 11:40:58
0
maiahlulbaiti09
Mai Ahlulbaiti :
Maganarka dutse bro
2026-09-10 16:02:16
1
muhammad.baqeer121
Muhammad Baqeer :
very good
2026-09-10 10:39:40
0
abubakarahmad21137
abubakarahmad21137 :
muyan shi a ni
2026-09-16 17:47:56
1
isahusman2350
Isah Usman :
good
2026-09-09 09:44:04
0
nuhu.hussaini1
Nuhu hussaini :
wannan gaskiya ne
2026-09-10 18:06:04
0
tasmatoi5mn
tasmatoi5mn :
Alhamdulillah kanku akeji
2026-09-08 21:23:34
0
wadu.wadu6
sabitu w d :
haka yake yayana
2026-09-09 11:57:59
0
saminu.isyaku
Saminu Isyaku :
masha
2026-09-09 11:16:52
0
yakub3126
الإمام زين العابدين :
karabu da wawa
2026-09-08 16:00:00
0
nasirusalisu031
Nasiru Salisu :
2026-09-09 08:51:07
0
tungangiwa
Abdulrahim :
na kwani wawa maganar malama itace magana
2026-09-10 14:00:11
0
aliyusamaila701
hayder tora :
gayai malam fa gaskiya yagaya wallahi
2026-09-08 20:10:06
2
muhammadsunusi555
Muhammad sunusi 1313 :
kanku akeji
2026-09-08 11:45:11
0
musaaminu631
Musa Aminu Arrafeedy :
yanzu Shekara 40 Kuna cewa Koh ba yanshi Shia bane shine wanda kukeso ku gamsar dasu sun gamsu? ko gayama Malama Zeena ta daina magana akan mas'ala ta addini domin Bata da ilimi ka tama ganin Matan Sayyid Khamene'i tana magana haka Hassan Nassurulla haka Sayyid Mujitapha
2026-09-15 13:32:48
0
almustapha.abdull81
almustapha abdullah :
Sai Kanada ilmi sannan zaka samu fikra
2026-09-25 18:17:22
0
ibrahimumar5466
ibrahimumar5466 :
Dan Allah Dan uwa kudena yada Irin wadannan shi kanshi be saurari do gon bayanin taba shima kanshi da baze mata mummunar fahimtaba
2026-09-10 14:22:35
0
dalilidahujjah
حبيب الرحمن :
Dama mutane sune suke sanya mutum musulunci ko su cire shi? don wani bai yarda kai musulmi bane, to miye Matsala indai Allah ya karbi musuluncinka? koko dama dai mutane ake yiwa addinin ba Allah ba?
2026-09-25 16:28:18
0
sirdoja8
sir,doja :
🥰🥰🥰
2026-09-16 07:57:43
0
To see more videos from user @dady.zeros, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About