@danmalikey_dra: Replying to @JABIRU AUDU 5 Late Dr. Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano. Bayanin Asalin Hausa da yanda aka samu sunan wasu jahohi na Hausa da kuma zaman da hausawa sukayi a garin Agadez dake Niger Republic 🇳🇪 #danmalikey_dra #Culture