@drmaryamm_a: Replying to @m2_sports Kuyi sharing mutane su karu #pcos #pcosawareness #pmos

Dr. Maryam Ahmed Almustapha
Dr. Maryam Ahmed Almustapha
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 12:19:41 GMT
71146
5948
103
375

Music

Download

Comments

gdijaahempire
G_Dijaahempire :
thank you
2026-10-09 14:44:33
0
nr_peace_ambassador
Nr_peace_ambassador: :
Only health personnel can understand this😂
2026-09-08 13:23:53
5
nusaibayusufsaleh
AMANAF UNIQUE HUB🖇️❤️ :
Yanxu ni Ance Wani Ruwa ya dan taru kıusa da right ovaries Dina Toh Shi WANAN Ruwa mene
2026-09-10 00:23:27
3
mtjunior15
muhammadtajuddeen8 :
non medical student kuyi hakuri
2026-09-12 08:15:40
1
nuruddeen160
NOOR💯 :
Gaskiya kin baza ilimi Dr maryam Allah ya saka miki da alkhairi i am physiologist really appreciate 💯
2026-09-08 23:20:35
9
amazingzaza0
ZÃZA'S COLLECTIONS :
Allah Kaine maqagimmu Kai Ka haliccemu Kai kakeda ikon sarrafa halittarmu Allah Ka yaye mana💔😥🙏
2026-10-04 04:51:52
1
mrsabdull127
Mrs Abdull ❤️🫂🥰 :
Inada shi kuma ina haihuwa ya abun yake ne
2026-09-08 13:47:10
2
munirkid
𝗠𝘂𝗻𝗲𝗲𝗿 𝗔𝗹𝗵𝗮𝘀𝘀𝗮𝗻 :
Allah mai iko
2026-10-03 20:53:26
0
mupheeda001
mupheedah :
ne dai Ina Fama daashi sosai Amman gaskiya na haihu kuma Ina iya yin 6 months banyi period ba
2026-09-08 19:43:23
1
user6921132619553
Kuccha :
Gaskiya ne, Aiki sai maishi
2026-09-08 19:41:51
0
affan0023
beauty :
Don Allah inaso kibani number ki muyi mgn Nima ina da PCOS kitai maka mani Don Allah
2026-09-08 13:06:56
3
sg_yamel
Sa'adah Gambo Yamel🦋 :
To ana warkewa koko sedai a samu sauki?
2026-09-08 14:47:33
1
zaragrema
Mrs Abba💞 :
😭😭😭 abun yake damuna kenan yak Allah yabamu lfya yabamu zurriya tayyib 🤲
2026-09-08 13:02:41
4
ummuislam50
Ummuislam :
Dan Allah na miki dm
2026-09-08 12:41:11
1
thecommunityhealthcorner
thecommunityhealthcorner :
Very educative🥰🥰🥰
2026-09-08 12:44:21
1
raihan_couture0
Raihan_couture :
Masha Allah, Allah ya Kara ilmi da lfy
2026-09-08 13:44:29
3
elbints_aleey
Elbint's Fashion Empire :
thanks for the knowledge 😀
2026-09-08 13:47:22
2
kabiru.k.2
Kabiru k.2 :
pls Amma Yan da magani ku yaya Dr
2026-09-08 21:42:39
1
hauwa.sabo.anku
Hauwa sabo anku :
muna gdy ss
2026-10-05 08:46:46
0
ali_bunu
Ali Bunu :
Can you briefly give us light on paralysis treatment?
2026-10-04 11:54:17
0
beebersdelightpastries
beeber :
Allah ye raba lfy, likita, job weldone
2026-10-04 20:12:28
0
user2049644305409
hajiyarh khadija aliyu b :
pls faiburos fa akwai matsalane
2026-09-22 20:47:53
0
fanta.moustapha20
Fanta Moustapha :
Dan Allah miye kekawo rashi ovulation wani wata yazo wani wata kuma bayazuwa pls kuma yana hana daukan ciki 🥺🥺🙏🙏
2026-09-22 11:22:32
0
diy_suan
Nanah💫 :
Dr nikuma tunda nayi miscarriage akayimun MVA da blood transfusion kwata kwata nadaina ovulation 7 months knn naje asibiti likitan tace Wai nabari Sai Nakai 1 year Idan bansamu ciki ba Sai nadawo Amma ba'a Mun test ba Kuma ba'a Bani Wani magani ba
2026-09-18 07:20:18
0
othman0.51
Othman :
ana sanyi a garinku ne
2026-09-08 13:07:59
0
To see more videos from user @drmaryamm_a, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About