@muttaqadanmahamman:

muttaqadanmahamman
muttaqadanmahamman
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 12:26:47 GMT
90826
6707
465
285

Music

Download

Comments

kingsadiq094
KING 👑SADIQ👑 :
amma oga uwa uwa ce a dinga yimusu magana chikin hikima 🙏
2026-09-08 20:04:36
51
cice969696
Aliyu cicee doleajimu🌎🦍💫 :
wllh iyayen mu mata basa son gaskiya
2026-09-08 19:31:30
98
ibrahimdanshayi
Ibrahim SA Danshayi :
iyayen mu mata walahi suna da matsala
2026-09-08 22:35:51
12
muhammadulameen13
muhammadul'ameen :
This is a man 😎
2026-09-08 22:22:22
0
theyoungestking
YOUNGEST KING1 :
mother is always a lawyer to there children
2026-09-08 23:15:23
0
bacy47
☠️ BACY☠️🦅 :
Allah karka Nunaman Ranar da Mahaifiyata Zataji wannan Kalmar🥲🤲
2026-09-08 19:47:32
23
abuikeeram
Audun nani Enterprises✅ :
gaskiya baka iya magana ba
2026-09-08 20:56:39
13
gamji126
gamji :
Allah ya karomana irenka a arewa
2026-09-08 22:42:42
9
dayyabu.jibrin8
Dayyabu Jibrin :
suma yakamata akamasu
2026-09-08 14:10:45
32
abdullahimohammed579
abdullahimohammed579 :
Dan Allah Kar ka hakura, Dan irin yaran basu da amfani ga al'umma Annabi
2026-09-08 20:31:47
14
yushaulawal1
user7916535493602 :
matsala iyayen yanzu kenan
2026-09-08 20:37:25
12
pharmib8
pharmIb💉💊 :
Wlh Yayi Daidai , Allah Ya Kara Lafiya , duk Irin wadann Iyayen Su Suka talata yaransu 😭
2026-09-08 21:19:14
12
131291.halifaaminu
Halifa ibnu ameen.tiktok :
wllh wani zubin iyaye suna iya kokarinsu, wasu yaran gaddama garesu , Allah ubangiji yashiryemu gabaki daya
2026-09-08 19:32:28
15
realahmedbackup11
Muhammad Yusuf :
kayimin daidai wallahi haka kawai yayanku su hana mutane zaman lafiya
2026-09-08 21:20:30
10
aliyumaza
Aliyu Abdullahi :
Ogah uwa ce kayi mata magana me dadi dan Allah kuma bai kamata ayimusu video ba
2026-09-08 22:04:26
6
adoyakubu875
Ado Yakubu :
talk them oo
2026-09-08 20:45:49
0
user3390379903735
Usmanali :
salaam alaikum please can I have a moment 🧐💯
2026-09-08 20:04:51
0
zikirullahilawan
zikirullahilawan :
Badaidai bane amma d way u address is no good iyaye dai iyaye ne gaskia ko da hikima zaka musu nasiha su fahimta 👌
2026-09-08 19:37:34
5
rukee3
rukee3 :
Gaskiya iyaye mata wasu sunada matsala
2026-09-08 20:40:06
9
yahyamy8
yahaya my :
suma a kamasu
2026-09-08 16:07:53
5
salmaabbas335
Salma Abbas :
Allah y shirya manah zuri a Allah y yaye Amman mumah Mata munah sakaci yanzu baikamata su zo futo da su bah Allah y Kara tsaremu Baki daya 😭😭
2026-09-08 21:57:00
5
saad_abk
saad_abk :
Wlh tallahi duk yaron da bai tausayawa iyayen saba ya zauna lpy ba bazai gama da duniya lpy ba
2026-09-08 20:05:14
11
namanzan.allah4
ISHAQA'LAWAL :
WLH WANNA HUKUNCIN SHINE DAI DAI TINDA YAN TA'ADDANE'
2026-09-08 21:03:05
7
aliyumeeko
aliyumeeko :
allah yasaka maka da alheri muhyi magaji
2026-09-08 15:26:37
12
salisuinuwa45
Atisaye :
ubangiji Allah yayiwa rayuwa albarka wallahi munaji dadin haka
2026-09-08 15:03:15
11
To see more videos from user @muttaqadanmahamman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About