@el_saddeeq.001: Replying to @charifa❤️

EL Sadeeq ART 🇳🇪
EL Sadeeq ART 🇳🇪
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 12:28:22 GMT
209548
20257
533
1184

Music

Download

Comments

saniasani9944
SANI :
Allah yajikan jafar albarkacin shehu ibrahim inyass
2026-09-09 16:04:55
81
shareeff0
SHAREEFF O'SHEA ✅ :
wlh Iya Qur'ani ta ishemu addini....
2026-09-09 13:53:49
67
nuraddin.abdulwaha
nuraddin abdulwahab :
wlh maganar masussuka gaskiyane anginamu akan waccan akidar koda yazo dagaskiya munsani amma bama karbarta
2026-09-08 22:23:26
64
amit.a.jifat
Amit.a.Jifat :
Masussuka yaxo ya haska mana hanyar gaskia ne daga hanyar duhu da akajima da jefamu wlh, abubuwa dayawa idona yabude sanadiyyar Maganganun Masussuka masu Hujja, Allah uasakawa Malam da Alkhairi, Allah yasa kowa yagane hanyar gaskia kuma yabamu ikon bi
2026-09-10 21:23:17
45
auntymariam92
I'm mariam💙💞 :
Al Qur'ani shi kadai ya ishemu ibada☝️
2026-09-09 23:29:57
32
kawulebumsa
Kawule bumsa :
mudai Allah Yamin hankali Kuma dole nayi aiki dashi
2026-09-08 22:32:52
35
saeedah80
Kashe Kala💄❤️🥰 :
Happy Mauludin nabiyyyy♥️
2026-09-08 22:44:51
89
yasircammunicationcenter
YASIR ABDULLAHI :
In Islam, a husband has the legal right to take his wife back during her waiting period (Iddah) without needing the consent or permission of the wife or her parents, provided it was a first or second revocable divorce.
2026-09-09 01:11:34
7
usmansani9104
usman Sani :
masussuka alkhairi ne
2026-09-09 21:47:24
36
gh.yy118
Yar rahamaniyya ce 👌 2 :
Tunda nayi hankali nashiga tashin hankali
2026-09-12 09:16:50
6
ameenushareeffaruk
Abban hamdan :
wallahi nifa bantaba ganin daurawa a matsayin malami na gaskiya ba
2026-09-11 00:11:40
5
isiyaisahdanja
ISIYAISAH :
😳 wannan harkace ta masu karatu gaskiya
2026-09-13 11:13:57
6
malikpopulr
Malik $ Popul@r✅ :
Gaskiya abin na masu ilime ne
2026-09-10 14:31:25
6
dijangom3.dijango
Dijango m30 :
wlh hadisi nan qaryane kawai aure dole semace taso idan Bata so ba dole
2026-09-08 17:54:51
23
musahabib04
musa :
kullum karairayin bukhari da Muslim bayyana suke , duk Wanda yace addini da bukhari da Muslim sai yayi Dana sani a gobe kiyama .don Allah bai wajabtama musulmi yin addini dasuba.
2026-09-12 19:38:48
6
abtantanabdulhad3
Abtantan Abdulhadi :
alkur'ani gidan hujja
2026-09-09 10:26:07
12
kogontsira
🔥 Auwal Empire 👑🧢 :
Acigaba da sussuke Su
2026-09-09 08:35:32
12
isahssuleman
💫✨isah ss💫👑 :
muyiwa annabi salati s.a.w
2026-09-11 21:16:50
6
lababu30
MAJAZUBIN SHEHU 🫡 :
qurani shine littafin ibada 💯
2026-09-09 14:20:21
16
khaleel.mohaa
KHALEEL Ⓜ️ NAZIR :
Allah ya kyauta 😳
2026-09-09 10:03:42
5
msarauta3
M sarauta :
RITAYA DOLE
2026-09-08 22:27:34
9
mebodadorayi
meboda doroyi :
masussuka ikon Allah ♥️💖
2026-09-08 22:45:42
6
saniyakubulawan0
Sani Yakubu lawan :
wallahi wani abun gaskiya yake fada
2026-09-08 14:59:51
10
sarkin.istiminai
SARKIN ISTIMINA'I :
allah yajikan dr🥰
2026-09-09 01:04:36
6
hanafee_freshh
๛RED๛HANAFEE :
gsky ne massussuka
2026-09-09 00:10:44
5
To see more videos from user @el_saddeeq.001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About