@abumaliktv007: BILQEES ABDURRASHEED SHEBBY ESQ, EXECUTIVE DIRECTOR, WOMEN AWARE OF RIGHTS INITIATIVE (WAR). Wannan Shine Cikakken Bayanai Na Lawyar Yar Morocco Daya Gabata Jiya Littafin 07-09-2026 Jama'a Ayi Sauraro Lafiya. ABU MALIK TV 08-092026
«مَنْأَتَى حَائِضًا، أَوِ امْرَأَةً فِي دُبُرِهَا، أَوْكَاهِنًا فَصَدّقَهُبِمَا يَقُولُ، فَقَدْكَفَرَبِمَا أُنْزِلَعَلَى مُحَمّدٍ ﷺ»."Duk wanda ya sadu da mace mai haila, ko kuma ya sadu da mace a duburarta, ko kuma ya je wurin boka ya gaskata abin da ya faɗa, to ya kafirta abin da aka saukar wa Annabi Muhammadu (SAW).
2026-09-08 19:29:34
0
IBRAHIM YARO :
Masha Allah
2026-09-08 15:31:45
0
mmn srt :
masu zargin gumi yaboyeta yazakuyi da hakki
2026-09-08 15:18:31
1
King.Aji :
idan tayi magana please ayi tag dina
2026-09-08 22:03:27
1
Zainab Idris91 :
Nasiru ka tona wa kanka asiri
2026-09-08 14:52:50
1
auwal mohammed24 :
toh ke meyasa shi baku bada bayani akanshi ba kenan bashi da hurumi
2026-09-08 16:32:44
0
ADAMU MUHAMMAD :
Allah dai yasa ba sharri ake masa
2026-09-08 22:53:12
0
Uba Ambassadors Network :
Allah ya kyauta
2026-09-08 14:14:54
0
falalu :
tofa Jamaa afaduba ananfa za a zalunci wanifa
2026-09-08 21:01:11
0
user77857868240 moussa idi :
❤️❤️❤️
2026-09-08 21:36:41
0
akas :
🥰🥰🥰
2026-09-08 13:50:35
0
Busket🐦 :
👍👍👍
2026-09-08 23:05:45
0
user6594777124874 :
@Idris Nasuru
2026-09-08 19:52:44
0
To see more videos from user @abumaliktv007, please go to the Tikwm
homepage.