@kennywoodupdate0: YANZU YANZU: Shahararren Mawaƙin Hausa Ado Gwanja yana kwance a asibiti Rai a hannun Allah Sakamakon Matsananciyar rashin lafiya da yake Fama da ita a wannan lokacin Har Takai yanzu baya Iya gane mutane. Rahotannin da suke yawo cewa duk da Yana Samun kulawar likitoci Amma ciwon Sai ƙara taazara yake Yayinda Makusantansa mawaƙin Suka Nemi alumma da su Saka Shi cikin addua Allah ya bashi Lafiya da Sauran Marasa lafiya. Don Allah kuyi Share Alummar Annabi Domin Atayashi da Adduar samun Sauƙi daga wajen ubangiji Sannan Kar Ku Manta kuyi following jaridar Kano Update News Domin samun sahihan Labaran Abubuwan da suke faruwa a Kano Dama Nigeria. #highlight #follower #everyone
KENNYWOOD UPDATE
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 15:16:29 GMT
Music
Download
Comments
Tynking Maigashi🤴🏽 :
Wlh ado gwanja yana cikin koshin lafiya wannan AI ne
2026-09-09 12:01:02
16
H.ELIXIR :
Allah yabashi lafiya
2026-09-08 22:08:31
7
Jamila Muhammad Abdulkarim :
Allah yabashi lpy
2026-09-08 17:49:11
4
allah sarki ado allah ya baka lpy allah yasa kaffarane
2026-09-08 21:20:36
13
Almu001 :
ya Allah kabashi lfy shida duk kan Muslim
2026-09-09 05:27:53
1
Fatima Abdussalamibako :
Allah y bashe lfy
2026-09-08 23:50:50
1
Minteen jeje :
Dan Allah kumai aski pls😭😭
2026-09-11 13:43:47
1
@N Dan zaki :
Allah ubangiji ya bashi lfy
2026-09-08 23:02:16
1
HUSSAI . B.B.💫✨💞. :
Allah y baka lpy gwanja
2026-09-09 02:28:17
1
Aunty toma :
Ubangiji Allah ya bashi lafiya
2026-09-11 17:17:03
0
Usman Iwoye :
Allah ya bashi lafiya 🤲🤲
2026-09-09 05:42:38
1
matar yaro bross ♥️ :
Allah yashiga lamarinka
2026-09-08 19:41:01
1
ZUWAIRA SAIDU :
Allah sarki yabaka lafiya
2026-09-09 04:51:55
2
aminasaidu65 :
Allah yabashi Lfy
2026-09-09 12:19:48
1
Sulaiman Asulala :
Allah ya bashi lfy
2026-09-11 16:40:43
2
رقية عبد الرحمٰن :
ameen y Allah 🙏🙏🙏
2026-09-11 21:22:55
0
maïmounaissa :
allha yabachi lfya
2026-09-09 11:07:35
1
Aisha shehu muhammad :
Allah sarki Allah yabashi lfy
2026-09-09 21:07:23
1
Ayshatul humairah🥰💝💔 :
Allah yabasa lfy Mai amfani 🙏
2026-09-08 21:54:51
2
Starokado :
Bon rétablissement Ado Gwanja Allah y’a badah lafiya Amine 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏
2026-09-09 17:05:42
0
ibrahim-yanayi :
Allah yabaka lafiya dakaida dukan yan uwa bakidaya dan isa annabi ,s,a,w,
2026-09-09 05:47:20
1
kahdija :
ubangiji yabashi lafiya yatashi kafunsaya yasa kafarracae ya hayyu y qayyum 🤲🤲🤲
2026-09-09 18:54:56
2
🇳🇪SARAH🇳🇪 :
yana Instagram zai saki sabuwar wakarsa ma dan Allah ku daina yada karya
2026-09-09 05:49:16
1
ummmitah :
bismillahi arkika min kulli shai'in yu'u'izika wamin shairi kulli nafsin au aini hasidin Allahu Yashfika bismillahi arkika
2026-09-08 21:02:32
2
Abba.apple🍎 :
Ya kamata kumai aski wlh🥺
2026-09-09 11:17:34
2
To see more videos from user @kennywoodupdate0, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.