@oussama.salaf.1.amv: #shekjafarmahmudadamkanorahimuhulah #😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

@Oussama.Salaf. A.M.V
@Oussama.Salaf. A.M.V
Open In TikTok:
Region: NE
Tuesday 08 September 2026 16:08:58 GMT
87921
20591
375
1352

Music

Download

Comments

haidarofficial53
haidar official✅ :
wallahi malam ko yanzu ni kai kadai nake saurara in samu nitsuwa
2026-09-10 08:41:09
41
smal2004
..❤️ :
Allah yakai haske kabarin sa
2026-09-08 16:13:39
28
muhammadsaniusm610
Muhammad Sani Usman :
Gsky Mallam har yanxuh nih Kae Kade nake saurara Acikin malamen Sunnah
2026-09-09 22:16:02
29
mohdharisnaibawa
Muhd Haris Bin Usman :
INA Qaunarka ALLAH ya Jikanka da rahama
2026-09-11 01:56:18
4
rukylabdo77
rukylabdo77 :
Allah yayi maka rahma mallan in sha Allah kana cikin aljannah madaukakiya 🤲
2026-09-13 23:29:59
4
abdulrahamanrukai
Ruky 3163 :
duk wanda ya yadda insha Allahu mallam Jafar dan aljannane yamin like
2026-09-11 12:38:55
6
mr.comfortable001
Muhammad Sani :
Gaskiya duk da baka raye Mallam haryanzu wasun mu kaine abin sauraron su affanin tafseer kuma nima Ina cikin su wllh
2026-09-14 20:41:41
2
user7037303835454
bee.kemi' gdk :
2026-09-11 16:51:34
1
anass..nakowa
ANASS. 🇳🇪✌️🇳🇪NAkowa :
Allah yajikan malla. jafar🤲🤲🥰 amine
2026-09-10 16:10:06
6
harunasb4658037816627
HARUNA SABO JB :
Allah ya ma rahama mlm
2026-09-10 20:11:30
3
abbadanlami600
Abba Barkum :
Allah ya jikan malam
2026-09-09 17:10:14
3
aakano2025
0001🇳🇬kano :
aljanna takaaa 👌
2026-09-09 13:14:27
2
bilal.yusuf95
Bilal yusuf :
gaskiya ne malam 🖐️🖐️🖐️
2026-09-08 23:04:53
3
user2431575527869
KhadijaMuhammad🥰❣️mmn husna :
Allah ya jaddada rahama agareka mlm 🙏🥰
2026-09-11 08:30:34
2
user7572357655665
Aliyu Dan dare :
Allah yajih qansa darahama
2026-09-10 00:07:26
4
ongolokante37
na kawo :
wllh malam na gwada sauraron wasu malaman Amman na saba dole sai naka😭
2026-09-11 00:24:23
4
souleymanmoussaso
souleymanmoussasouleyman28@gm :
Allahou akbar, malame
2026-09-09 22:57:07
2
muzammiluaminu775
Muzammilu Aminu :
gaskiyane
2026-09-09 21:54:57
2
mustaphafkd1
mustafa faruk fkd :
gaskiya ne
2026-09-09 05:44:04
7
musabhassan527
Musab Hassanmusy .A.M.V 🙏 :
Allah ya jikan malam
2026-09-09 17:51:21
7
ukashathukqclothi
KQ-CLOTHING-BRAND✂️ :
nakam bb wnd nake iya saurara tafseer nasa idan ba nakaba malam Allah ya jaddada rahama agareka tare da mahaifana ameen
2026-09-11 00:05:23
3
user6119735571322
Ibraheem Idrees :
Wlh ni Kuma Kai kadai nake saurara Nifa ba wani malami da nake sa karatun sa a wayana sai Kai, sauran Malaman saidai kawai na gansu a media, Allah Jaddada Rahama a Gare shii
2026-09-12 10:25:26
2
mmustapha917
king👑mmustapha tofalleda :
Allahu Akbar
2026-09-09 07:43:20
3
al_afaf_media
Zainab Ja'afar Mahmud :
Rahimak Allah.
2026-09-11 12:53:15
4
sanusisanisanusi
@sancyee01 :
hakika gaskiya ne malam Allah ya saka da alkairi
2026-09-09 06:43:32
4
To see more videos from user @oussama.salaf.1.amv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About