@babanjaafar5: #@shiekh ahmad tijjani grntm #@ALBANI ZARIYA #@BASHIR GANA ##

A SADIQ✨ GAME
A SADIQ✨ GAME
Open In TikTok:
Region: DZ
Tuesday 08 September 2026 16:56:36 GMT
73926
11448
101
980

Music

Download

Comments

mun_zarah
F&Z_homes✨ :
Wallahi Nothing but the bitter truth,Allah ya bamu ikon kyautata wa mazajen mu🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-09-09 07:28:08
43
abdulhamid79568
عبد الله عبد الحميد🇪🇬 :
amma kullum mune maciya amana awajen matan
2026-09-09 04:16:33
14
alhusein_islamic_pharmcy
CEO ALHUSEIN ISLAMIC PHARMACY :
Allah yasa mudace
2026-09-09 20:39:18
0
bhalsad
Leemat 💞💞 :
to tayaya malam 🤔🤔🤔
2026-09-09 16:24:10
2
musakamfa
Musa kamfa :
Hmmm! Allah ka sa mu dace
2026-09-09 17:19:32
2
abba2nanah
OPERA📸 :
sosai
2026-09-09 19:34:27
1
nassir_nit
Naasir Nit (Abu Ammar) :
Haka ne Mallam.
2026-09-09 12:12:48
1
zeyaancouture1
zeyaancouture ✦ SNG✦ :
Hakane mlm. Allah yyi mana jagora
2026-09-08 23:21:05
4
sadeeqp2
@PAUWASADEEQ# :
Allah ubangiji ya jikan iyayenmu kasa muyi kyakkyawan karshe
2026-09-09 14:41:04
1
abba.gana.maman
Abba gana Maman :
Allah yakara lfy malam
2026-09-09 21:20:41
0
yunusa.mukhtar86
Yunusa Mukhtar :
Abban sunnah🥺
2026-09-09 20:51:08
0
maryamyakubuyaham
Mrs Aliyu :
wlh hakane
2026-09-09 08:49:07
1
ibrahimabdou7101
إبراهيم💙🦋🌹🌿 :
wlh kuwa wnnn gsky ne mlm
2026-09-09 06:02:58
0
musa.mai.siminti
musa mai siminti Zara :
mash allah
2026-09-08 20:21:34
1
danaisha1995
AL KABIR :
wannan hakane mln
2026-09-09 14:05:24
0
sano22752
sano227 :
hakane malam wly🥰🥰🥰🥰
2026-09-09 05:45:18
0
user5430271122434
faissal haman :
gaskiyane
2026-09-09 05:24:56
0
geidam647
Ibrahim mohammed :
wannan hakane mln
2026-09-08 22:08:57
0
shafiu122
💢💥king💥 kno💥 nam💢💥e :
ya allah ka bamu mata na gari
2026-09-09 15:37:44
2
ruggeddindidi
Rugged din Didi :
wllh wllh billahillazi hakane Amma kullum mune baya a wajen marasa tarbiyyar cikinsu Allah kazabamana mata nagari
2026-09-09 11:33:49
2
fahadammutuba
maman fahad :
tashi kayi sallah kafin lokaci yakure 👂👂👂👂👂👂👂👂 kaji
2026-09-09 17:24:48
1
alaji888
S-Gaza :
ka Gina gida ita zakasa aciki gaje kasuwa sbd ita zakaje kasiyo abinci sbd ita asibiti kai,ne school allah dai kabamu lada kawai
2026-09-09 07:44:06
3
hauwa.muhammad..a
Auta :
hakane mallam amma in anyi dacen mijin.
2026-09-09 05:07:20
0
abuaslm001
Abu-Aslam Funtua :
Bazaka samu mata a comment ɗin nan ba
2026-09-09 06:57:25
1
ayshertu.3
Nana ayshertu :
Hakane Mallam yadda addini ya tsara. Amma yadda al’ada ya tsara kam Mata diyawa şuna Jin jiki
2026-09-09 18:47:30
0
To see more videos from user @babanjaafar5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About