@hon.ibrahimnamadidala: A Yammacin Wannan Rana Ta Litinin Mai Girma Tsohon Kwamishinan Sufuri Na Jihar Kano Hon. Ibrahim Namadi Dala Yasamu Damar Halartar Taron Bada Tallafin Ga Mata Yan Asalin Jihar Kano Daga Kananan Hukumomin Na Jihar Kano Karkashin Jagorancin Mai Girma Gwamnan Jihar Kano H.E Engr Alh Abba Kabir Yusif Tare da Shugabancin Kananan Hukumomi Na Jihar Kano Autan Zababurawan Kwankwasiyya Media Aide To The Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala 7th September 2026