kai wlh sae nasiya gidana zan siyar nafasa yin auren
2026-09-08 20:48:44
180
Aminu Lawan🦍 :
Wlh nayi bincike akai sosai Kuma wlh sai nasa 100k but badon anfanin yanzu ba zanyi stake till 2040 idan munada rai muci idan munkoma ga Allah yan uwanmu su Amfana 🥰
2026-09-08 19:52:40
142
Yousuf.um :
Insha Allah sae nayi ko zanyi asara
2026-09-08 19:54:26
100
karibu manya muhd :
A true tiktoker will never pass without checking the comments section. Boss how far?😂😂
2026-09-08 20:36:59
47
:
At this point, even if Dangote himself say “don’t buy” and I’ll say, “Sir, move aside.” 🙌
2026-09-09 00:49:47
4
Alhassan~imam :
ko asara zamuyi sai munsaya
2026-09-08 18:58:57
39
hope boyy🔥 :
Wlh wlh wlh ko zankone sai na saka
2026-09-08 20:41:20
40
Baby🌸🔥 :
Allah ubangiji yasa Wannan stock exchange 📈 din ya zama sanadiyar aizikin mune Dan albarka ci annabi Muhammad rasulullah (SAW)
2026-09-10 12:13:05
13
Liquidity Hunter✌️📊 :
Allah sarki ansha mini gorin haihuwa da aure 😭 alhamdulillah yanzu yara nah biyu saura auren 🥹
2026-09-08 22:48:25
29
Amhij🇳🇬 :
Allahuma sali ala muhammad wasalim
2026-09-08 19:57:55
86
Narnah muhammad :
Allah ya bani miji nagari
2026-09-10 19:50:15
20
Yu Su Ph 🥷 :
Many of us are experiencing FOMO over the Dangote Refinery IPO. But remember: this is a stock, not a get-rich-quick scheme.
Don’t take a loan or sell your property just because you want to buy shares. Invest only what you can afford to lose. It might not turn out the way you expect
2026-09-10 18:05:50
2
GoD Is Great :
uban adasheneni Zan iya zubasu ko?
2026-09-08 19:16:35
16
SA'ID MUHD :
I'm ready kuma Inada planing na siya duk bayan wasu lokutan