Masu goyon bayan Atiku ba su da wani abin da za su faɗa wa mutanen Arewa game da abin da Atiku ya yi da zai nuna cewa yana kishin talakan Arewa. Sun fake da siyasar ƙabilanci, addini, ko amfani da sunan Arewa domin tallata shi. Za mu wayar da kan mutanen Arewa, kuma ba za a sake yaudararsu da maganganun Arewa ko ƙabilanci ba. Ku zo ku faɗa wa al’umma: Me Atiku ya yi a lokacin da yake da dama wanda ya nuna cewa yana damu da talakawa da Arewa?
2026-09-10 12:37:13
0
m b gdl 🍉🍉 :
db
2026-09-09 13:55:46
2
gwaska001 :
sai major
2026-09-09 12:46:37
2
Real Nass - sadau ❤️ :
Sai atiku
2026-09-09 00:35:06
2
924699941ee :
[Sticker] iwiwidi🍀🍀🍀🍀🥰🥰🥰
2026-09-09 00:05:03
3
abubakarsaadhaske1234 :
atiku sak
2026-09-11 11:15:58
0
sayyada :
insha Allah Sai aitiku
2026-09-09 08:21:01
2
IBN SHETTIMA 013 :
Atiku in sha Allahu
2026-09-09 14:08:10
2
Salisu abakar :
atiku
2026-09-10 16:32:46
0
Musbahu Yahuza :
atiku in shaallahu
2026-09-10 15:35:35
0
sunusi na annabi :
namiji
2026-09-10 20:09:00
0
Muslim Usman :
Masha Allah
2026-09-10 10:51:25
0
SIR MANGA FX📊📉📈🤑 :
sai atiku
2026-09-09 10:11:41
2
꧁༺SkyFlowBoy༻꧂ :
sai atiku
2026-09-09 00:35:37
1
Salisu Haruna :
allah bawa wanda xaitausayaman
2026-09-09 22:15:06
0
Mujittapha sunusi :
atiku
2026-09-09 22:21:19
0
muhammedbukar120 :
atiku sak
2026-09-11 10:40:33
0
shuaibu🤣,,,😭Peugeot G :
atiku kawai in sha Allahu
2026-09-10 06:25:52
0
Muhammad Ibrahim :
amy
2026-09-10 14:09:56
0
Dankane Umar :
duk wanda zaiyi adallci allah ya bashi
2026-09-09 14:03:32
1
To see more videos from user @birasta5, please go to the Tikwm
homepage.