@mcarewasabmultimedia: Dubun wani ya cika, yayin da yayi kokarin yin lalata da wata karamar yarinya yar makaranta a wani Kango.

sabmultimedia
sabmultimedia
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 08 September 2026 21:38:07 GMT
5352
266
15
25

Music

Download

Comments

chocolates172
chocolate~Gurl🍫 🫕🫦💦 :
subahanallah Allah yaqara rufamana asiri duniya da lashira Allah ya shiryamana zuru'a
2026-09-09 02:43:23
1
maiashaidrisinuwaabdulla
👑King👑Mai👑Asha👑 :
wanna Babu adalchi wlh ko kadan Annabi ya ce Dik Wanda ya rufawa wani asiri Allah zai rufa masa
2026-09-09 05:10:14
0
gwanigraphics1
gwani graphics :
duk wadda ya rufa asirin wani Allah zai rufa masa nasa a gobe kiyama
2026-09-09 02:43:42
0
alhumarsalehalhassan
user4493645763573 :
wllh bai kamata ku dora ba
2026-09-09 01:56:58
0
rahamatmuhammad6
RAMSAN COLLECTIONS :
Innalillah
2026-09-09 02:53:30
0
kirinbutsa19
umar kirinbutsa❤️✅ :
allah sarki allah ya baka ikon karbar wnn kaddarar
2026-09-09 00:50:13
0
rabiou.abdoulaye34
rabiou Abdoulaye :
😭😭😭
2026-09-09 02:45:44
0
namama_dala
Ismail :
An cutar da wannan Kwarton
2026-09-09 02:21:02
0
abbahadi_jushi
Abba Hadi jushi :
subhanalillah,,, wannan ai dole asirinka ya tonu tunda kaje yin lalata a kangon masallaci
2026-09-08 23:07:26
1
sdadamawa
👑SD Mai Daraja❤️‍🔥 :
Hmmm baya tsoron allah yadda yake tsoron iyayensa kenan Allah ya shirya
2026-09-09 05:11:18
0
harallamirziksaghid1
ademô sayid :
Yazaayi mutun yana muku irin wanan magana ama ku ko akoy
2026-09-09 03:51:16
0
aaaaaaakhalid
A.khalid :
dan Allah kudai yada irin wannan video wlh haramunne
2026-09-08 23:34:40
0
itz.bello2
itz👑 :
gaskiya natausaya. masa Amma Dan Allah kuyi hakuri kucire shi please
2026-09-09 04:36:18
0
babban.yaro8374
Chairman :
😁😁😁
2026-09-09 03:16:49
0
user7975112346775
user7975112346775 :
@😱😱😱😱
2026-09-09 05:13:37
0
To see more videos from user @mcarewasabmultimedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About