@ai_stories476: Gaskiya bazan iya raba syyr nan ba 😭😩 Ameer kawai y mutu kowa y huta 🤧🙄🤭😂 #goviral #boyayyansirri #mrsbashryaistories

Mrs bashry ai stories ☘️
Mrs bashry ai stories ☘️
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 06:09:29 GMT
24653
3363
134
51

Music

Download

Comments

zeenmama_01
Zeemama :
Sorry zyn ka saurareta tayima bayani Amman tho me xatacemai
2026-09-09 06:41:53
1
maryam.auwal812
Maryam Auwal :
dan Allah ki kashai Ameer Zain yafi kirki 👍🥰
2026-09-09 06:36:15
3
zatqueen_22
MOM....AA😍🥰 :
gsky ni nafi San Ameer da uwata Raliya😂
2026-09-09 07:40:18
0
hauwauabubakar308
hauwauabubakar308 :
gsky dai kam gara ya margaya wannan namesake din nawa🤣
2026-09-09 08:25:46
4
ai_stories476
Mrs bashry ai stories ☘️ :
Wai ya akayi yanzu Ameer yafi Zayn Team nr Bangane ba 🙄
2026-09-09 08:33:51
1
arewatales01
Arewa Tales :
A need tissue🤧 Allah sarki zayn🥺
2026-09-09 21:01:49
1
ibrahimanmoussa
azhara ghissa :
wlh saida nayi kuka dan allah akachechi ko nima zuciyata ta futa 😭
2026-09-09 09:41:51
1
jiddarh436
💭BIG JIDDARHT💭👑🩷🤟 :
Wayyo zayn come to me my habibi
2026-09-09 12:43:48
0
h2542160
h. :
Next
2026-09-09 06:42:20
0
user71622378403097
F&U fabrics and more :
gaskiya Ameer fa ya mu mutu yo Ina dalili
2026-09-09 08:09:52
0
fatimaabubakar312456777
fatimaabubakaru34 :
Allah yakara basira munajin dadin shirin
2026-09-09 06:13:13
1
ummukhasim12
ummulamina1 :
dan allah kibarwa ameer matansa kibayyana gaskiya😳
2026-09-09 07:07:16
0
user7073172142613
binta :
Zain yafi mutunci wlh
2026-09-09 14:29:31
1
user7970274781413
fatima zarah :
dan allah karki raba Ameer da raliya please
2026-09-09 08:29:15
0
hajjokush2.0
HAJJOKUSH HENNA💅 :
Wayyo zayn ba’a kyauta maba wlh 😭
2026-09-09 09:01:09
1
sdm_creatives
Safiyya D Muhammad :
mu team din Ameer Bamu yadda ba in ba haka ba zamu shigar da kara🥹🥹🥹🥹
2026-09-09 10:08:14
1
posh.ng1
Zeem💝 :
No please 🥹
2026-09-09 08:19:50
0
hafsatou270
Unknown 🦋♥️ :
Dan Allah a tausaya ma Zayn 😭
2026-09-09 09:29:54
1
shatuu766
Ăïšħă🌸Ñőřą🦚🕊️🌊 :
Dan Allah kisa Mijin yasake ta zen ya aureta 😭😭😭😭
2026-09-09 09:39:49
1
ummulkhairiabdul5
ummulkhairiabdul5 :
ana samun soyayya haka Kuma a rabu tun farko soyayyar Amir da raliya soyayyace mai maana Dan Allah Kar ki kashe Ameer😭
2026-09-09 06:22:13
0
fatimabatool4464
fatima batool :
Zuciyata zata buga 🥹
2026-09-12 07:56:12
0
bigmusteey0
🤑🧃🤴 :
wallahi ayi haka kawai zamuzo biki
2026-09-13 10:06:17
0
ikrambaby02
safna Muhammad :
idan an kashi ameer to ya zayn saiyi dani safna😂😅
2026-09-16 01:34:22
0
seemer02
seemerh❤️🫶 :
Abu yayi dadi dole nayi following naki 🥰🤭
2026-09-10 20:17:07
1
hannatoualkassoum0
Hannatou alkassoume Kn :
next
2026-09-12 08:10:05
0
To see more videos from user @ai_stories476, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About