@kanolive24: Duk mai kishin Kano, wajibi ne ya goyi bayan kwamitin da aka kafa domin yaƙi da shaye-shaye da fadan daba, wanda Muhyi Magaji Rimin Gado ke jagoranta.” — Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Babban Kwamandan Hisbah na Jihar Kano.
KANO LIVE 24
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 07:35:50 GMT
Music
Download
Comments
ANSAL GENERAL ENTERPRISES :
daman muhi ne kawai xe.iya wannan aiki
2026-09-09 13:34:08
15
Abdullahisha099 :
gaskiya ne malan Allah yasaka da alkairi
2026-11-16 20:49:36
2
meenat yakasai💦🌊 :
wlhi wlhi muhuyi magaji zaeyi abinda akeso Allah yatemaka
2026-09-11 10:09:27
10
Muhammad A wakili :
Bayan ABBA kano sai muhyi ✌
2026-11-23 23:21:32
2
ibrahimadamugarke :
2026-10-31 15:07:29
0
bashbash123 :
muyi magaji mun barmaka kayi tayi kayi tayi Allah yakareka
2026-09-30 20:13:26
2
ABDUSSAMAD SADI USMAN :
wllh wllh najiddin wanna abun ni ina zaun a saudiyya allah tai makamuku
2026-09-10 14:22:15
7
shuaibuharuna701 :
Allah ya temaka musu soboda shugaba s a w ❤️❤️❤️
2026-09-09 14:06:00
2
Ishaq Muhammad Idrith :
wannan batun Gaskiya ne.
2026-11-16 10:29:40
1
Mahmud Ibrahim :
Allah yayiwa muhyi governo
2026-10-09 15:49:30
1
sarauta0032 :
Masha Allah muhuyi Allah yasa kadore akan wannan aikin ba sani ba sabo
2026-09-09 21:50:08
2
Alh ABBA YARO 001✅ :
wannan gaskiyane
2026-09-09 21:58:54
1
Abban Anwar :
Allah yayi jagora
2026-09-12 09:59:01
1
AZC Zola comms :
Allah ya taimaka
2026-09-09 14:24:02
1
abu al,ameen🥰🥰🥰 :
Masha Allah alhmdllh alhmdllh
2026-09-09 15:47:41
1
Annabi ne sutura :
masha Allah
2026-09-10 21:15:24
2
I'M EDRETH :
alhamdulillahi
2026-09-09 16:47:46
1
murtalaabubakar63 :
masha Allah
2026-09-09 11:15:42
1
YUSUF HUSAINI MUHD :
Alhamdulillah Alhamdulillah
Allah yataimaki wanan commitee
2026-09-14 23:06:35
1
nbsaad :
Ubangiji allah yasaka da alkhairi muyi magaji allah yanada lada mai yawa
2026-09-09 10:28:33
1
auwalubala876 :
Wllahi Malam da Mijin
2026-10-07 22:44:58
1
M.Alawo :
Amin y rabbil alamina
2026-11-23 12:12:30
0
Tasiu Abdulhameed :
Gaskiyane ml Allah yakara lfy munafarincikida aikin muhyi👍👍👍
2026-11-26 18:56:22
0
@dini445566 :
Allah ya Saka da Alkhairi malam
2026-11-24 12:13:34
0
Bichi :
Allah ya taimaka
2026-09-09 15:46:41
0
To see more videos from user @kanolive24, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.