Kainji dam a New Bussa Local government headquarter na Borgu LGA shekarar ta nawa yanzu amma babu wutar lantarki a garuruwan da suka kewaye garin New Bussa. Gashi har kasar waje ankai masu wutar lantarki amma gamu nan babu Titi babu wutar lantarki bayan haka ga abin da muka samu kanmu ciki rashin zaman lafiya. Yanzu Borgu ya zama abatuwa mutane kullum sai an yanke mutane. A gyara min Hausa.
2026-09-10 17:16:17
1
gentlemandev :
Kai malam kadame mu da surutu fa 😏
2026-09-10 05:41:42
1
Big Bull 001 :
pls kayi hakuri Amma baka iya Bada labari ba ko kadan