@s.gemu:

S.Gemu
S.Gemu
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 September 2026 08:59:22 GMT
53990
1908
116
103

Music

Download

Comments

roukyajebo
ROUKY AJEBOU :
So sad 🥹😭
2026-09-11 00:15:50
0
alameen1u
@AL,AMEEN :
🙏 Allah sarki kwankwaso Kai jama'a kwankwaso kafin Allah
2026-09-09 20:26:15
36
harunaahmad35
H.AHMAD :
Wlh tlh Koda siyasa ce Amma wlh abba yaci amanar kwankwaso
2026-09-10 15:54:22
14
user1939971698026
user09021173241 :
is all about time in Sha Allah he will regrets
2026-09-10 05:54:17
2
mharis08000
Hamxa H Ahmard :
life is dynamic
2026-09-10 09:15:41
0
shuaibuyusuf33
Shuaibu :
Allah yasa mudace
2026-09-10 07:29:55
1
umar.akas2
Umar Akas :
Allah ya sakawa jagora 🥹🥺🙏
2026-09-10 04:27:41
4
shuaibubinadam0
shu aibu bin adamu :
wllh ina tausayawa abba rayuwar nan
2026-09-10 06:55:30
6
abfat123
user513686047797 :
nima yaci amanata🥰🥰 irin kaunar dana nunamasa amma bai dubamana ba
2026-09-10 10:21:19
5
sarleem_adam
serlym :
wannan lokacin bazan taba manta shi bh kwana mukai idon mu 2 kowa yana cikin fargabar abinda ze faru munsha anci zaben hk aka shiga koto aci gaba da tayar mana da hankali da rashin nutsuwa har allah yasa akai nasara yau gashi a idon Abba yan Apc sun fimu mutinci insha Allahu Allah ze saka mana abinda yayi mana
2026-09-10 14:53:40
0
ate.kofi
Ate Kofi :
wlh ne dan plateau State ne amma inason kwankwaso sosai wlh
2026-09-10 20:48:33
2
user5807370593160
Still~anfara~kunya :
Allah yabi mana hakinmu mudai bamu yafeba kamaryadda mudugubyake ciki
2026-09-10 07:17:17
4
umary675
Umary :
Kwankwaso Allah ya daga darajarsa Insha Allah sai ya Mulki Nigeria 🇳🇬🤲
2026-09-10 08:05:09
3
musanalaramma
Musan alaramma :
Allah ya isa tasakaninmu da abba wlh
2026-09-10 19:40:47
1
abbasshehuhaske
Haske abaya :
Allah yasakamana wllh bazamu yafiba
2026-09-09 18:46:20
3
shehu762
Usman Aminu :
Allah Sarki Rayuwa😭😭😭
2026-09-10 07:45:11
1
mahmud.birni
mahmud waya :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭allah y isa kuri ata
2026-09-09 20:16:01
2
aliyu_uba_ahmed206
🕋_AY_ H A I D A R☪️📿 :
2026-09-10 09:10:19
1
abbazagomaster1
Abba zagomaster :
allah sarki
2026-09-09 19:03:20
2
ibnhajar082
yahya Shisu yahya :
kuma wallahi sai y girbi abinda y shuka, nima quri'ata allah y isar min, da hana idon mu bacci d mukai muna addua muna jiran nassarar mu
2026-09-10 12:33:30
1
uzairuadam
uzairu adam :
Allah sarki kwakwasiyya Allah yabiyaka
2026-09-10 08:45:44
1
ourssoubasamaila
samaila samaila :
duniya babo amana cikinta wlh wlh wlh abba yaci amana kwankwaso
2026-09-10 14:06:06
1
maryam.husseini3
Maryam Husseini :
Innalillahi wa Ina ilaihi rajiun 😭😭
2026-09-09 23:18:54
1
faruoq96
FAROUQ A. NASEER🍎🍏 :
Hmmmn Rayuwa ce wnn akwai darasi cikin t bro Amma babu komai akwai Allah
2026-09-09 20:18:25
2
maifada68
Hassan Maifada :
Subbahanallah..... Wato Dan Adam babu Mai iya masa Sai Allahu .
2026-09-09 22:37:49
2
To see more videos from user @s.gemu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About