😭😭😭 kintasomin da nawa dafin Allah kasaka mana ni kashemin shi akayi
2026-09-09 14:23:21
59
Fati Borno :
sorry my sister
2026-09-09 22:24:27
0
Ummulkhulthum Ibrahim Hassan :
Wannan waqar yana taso mana da ciwon zuciyarmu 😭😭😭
2026-09-09 18:28:56
28
Zeekawas :
😭😭😭Wlh tasani kuka Allah sarki
2026-09-09 11:51:38
28
maryam :
miji na yana raye amma ranar da nasa wakar cewa yayi dan Allah ki cire kina tayar min da hankali kina ban tausayi sbd bana kula da ke yadda ya kamata🥺
2026-09-09 20:53:46
24
BLACK MAN ☠️☠️☠️ :
Am so sorry 😢
2026-09-09 18:14:04
0
Shalelen kauna :
Wlh Allah se da nayi kuka 😭😭😭 ya Allah
2026-09-09 16:24:44
87
FEDERAL THUGS 🦅🦍 :
Allah yamaka Rahama godfather sir 🙏🥹💔🫡
2026-09-09 12:09:10
5
ZAHRA 🤍 :
🥺🥺 sorry sisters, allah yayi miki sauyi da mafi alkairi....
2026-09-09 19:53:29
6
Ayshatourh :
wllh nima innaji wakarnah ita nake tunawa allah sarki
2026-09-09 17:27:24
16
Bala yau Naziru :
sorry my dead sister please sistas
2026-09-09 11:43:42
2
Ta Annabi :
Allah ubangiji ya masa rahama 🤲🤲
2026-09-09 11:23:02
12
Suwaibatul Aslamiyya❤️ :
Wlh ina mah wakan kmr dani akeyi🥺
2026-09-09 19:18:25
0
Ayesha 🥰 :
da miji na nada hali da ya aure ta wallahi 🥹
2026-09-09 18:38:42
9
GALADEEMAH :
don Allah ya sunan wakar nan
2026-09-09 14:41:28
12
ummulhibbanfatimahishaq :
Allah ka dai y San abinda takeji Allah y jikanshi y sa y huta😢😢
2026-09-09 15:40:39
9
Maman Minal gumel 🇸🇦✈️🇳🇬 :
Allah sarki 😭😭
2026-09-09 11:33:55
12
Mrs sadeeq :
wllh idan naga video ta sai naji kamar Nima za azo acemin Nima nawa ya rasu 😭😭😭 Allah yadawo min nawa lpy 🙏 shi kuma Allah yajikan yamai rahama yakai haski kabarin shi 🙏
2026-09-09 17:22:18
8
🌸🌸 Ummee 🌸🌸 :
allah yaji kanshi allah yasa ya huta😭😭😭
2026-09-09 16:37:31
5
fatima :
Allah sarki wlh sai danayi mata kuka 😭😭tabani tausayi sosaima Allah yajikanshi da rahama Allah yakaramiki hakuri🙏🙏🙏
2026-09-09 11:40:39
6
Queen shapcy❤️🦋 :
Hmmm bari kawai
2026-09-09 19:18:03
0
ummu ashraf :
Allah ya jikanshi
2026-09-09 19:13:21
0
bullet :
rip oga sir sarkin yaki 😭😭😭
2026-09-09 18:27:18
0
To see more videos from user @alameen.dangata.jos3, please go to the Tikwm
homepage.