@sunnah5264: 😳 KA TAƁA JIN LABARIN HUDHUD DA ANNABI SULAIMAN (AS)? Lokacin da Annabi Sulaiman (AS) ya duba tsuntsayensa, sai ya lura cewa Hudhud baya nan… 😮 Ina Hudhud yake? Me ya sa ya ɓace? Kuma wane babban labari ya dawo da shi daga ƙasar Saba? 🤔 👉 Kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken labarin. 📖 Labarin yana cikin Suratun An-Naml, ayoyi 20–28. ❤️ Ka LIKE 💬 Ka rubuta “Subhanallah” a comment 🔄 Ka SHARE domin wasu su amfana ➕ FOLLOW domin ƙarin darussa da tarihin Annabawa. #AnnabiSulaiman #Hudhud #TarihinAnnabawa #Qurani #Islam